Posts

Showing posts from March, 2023

Hasashen Yanayi: nimet Tayi Hasashen Samun Tsananin Rana Nan Da Kwanaki Biyu

Hukumar da ke kula da hasashen yanayi a Nigeria wato "nimet" tayi hashen samun tsananin zahin rana a wasu jahohin Najeria nan da kwanaki biyu masu zuwa. A cikin bayananta, jahohin da karuwar zahin ranar zai karu sun hada da Sokoto, Kebbi, Zamfara, Taraba, Adamawa da Oyo. Sai kuma Babban birnin tarayya Abuja, Nasarawa, Benue, Bauchi, Gombe da Borno. A cikin sanarwar da nimet ta fitar a ranar Lahadin da ta wuce, ta nuna zahin ranar zai karu yakai awan maki na 40°C a ma'aunin Celsius, a cikin kwanaki biyu masu zuwa. Nimet ta kara da cewa, jahohin Sokoto, Kebbi, Zamfara, Taraba, Adamawa zahin zai wuce awon maki 40°C a ma'aunin Celsius. Ta kara da cewa, hajojin Bauchi, Gombe da Adamawa na cikin hadari sosai saboda tsananin zafin ranar na iya shafar bangaren lahiar su. Dan haka, hukumar ke ba mutanen jahohin shawarar shan ruwa mai yawa musamman lokuttan sahur da buda baki da kuma rage yawo cikin rana ga masu azumi.

Kiwon Kaji: Yadda Coccidiosis Ke Kashe Kaji Da Maganin Ta

Cutar Coccidiosis cuta ce dake da matukar illa ga dabbobi musamman kajin Turawa, Maja da sauransu. Wannan cutar tana cikin cututtukan "protozoa parasite" wadda tafi cutar bakteriya girma. Kuma, Coccidiosis tana da matukar illa ga dabbobi kuma ana iya samunta a ko ina inda dan Adam ke rayuwa, karantar ta tasa dole sai anyi amfani da tubarau na ganin kananan halittu (Microscope) a ganta.  Bincike ya nuna cutar takai kashi dari daban-daban, amma bai wuce kashi bakwai ke kama kaji. Alamomin Cutar Coccidiosis Idan Ta Kama Kaji Coccidiosis na kama hanjin kaji, tana sanyasu zawo dorowa-dorowa, wani lokaci hadda miji a cikin kashin su. Tana haddasa tsotsewar ruwan jikinsu wato (dehydration) da kuma sanya su tsamurewa da rashin nauyi (loosing weight). Idan har ba'ayi saurin daukar matakai ba kaji na iya mutuwa farat daya. Cutar Coccidiosis na daukar sati biyu zuwa ukku kahin nuna alamar ta kama tsuntsaye. Cikin alamomin ta da za'a gani akwai kasala, takurewa waje guda kafin fa

Psychology: Importance of Tauhid In Islamic Psychology

This is the second components of islamic psychology. Tauhid is the Islamic concept of monotheism, which is the belief in the existence of one and only one Allah. In Islamic psychology, tauhid is considered to be of great importance because it serves as the foundation for all other beliefs and practices in Islam. Tawhid is the fundamental concept in Islamic theology which refers to the oneness and unity of Allah. Tawhid plays a crucial role in Islamic psychology, as it helps individuals develop a sense of purpose and meaning in their lives, which can promote mental well-being and resilience. A study that explores the importance of Tawhid in Islamic psychology is "Islamic Approach to Psychology by Faridah Abdul Rashid and Nasrudin Subhi. These authors argue that Tawhid is central to Islamic psychology as it provides a framework for understanding the interconnectedness of all things, including the relationship between the individual and Allah. This perspective can help individuals to