Posts

Showing posts from September, 2022

Learning English 1: How To Use Go, Go To, Go On, Go To A, Go To The & Go For

                            Go We use go in the followings: go home, go downtown, go north, go south, go straight on, go left, go right, go crazy, go up, go down, go shopping, go running, go skiing, go dancing, go fishing and go swimming.                           Go To We use go to in the followings: go to school, go to work, go to college, go to university, go to prison, go to jail, go to London, go to England, go to Europe, go to Asia, go to Mars, go to planets and go to dinner.                         Go To A go to a party, go to a concert, go to a gig, go to a conference and go to meeting.                         Go On go on holiday, go on a trip, go on a cruise, go on an adventure and go on a safari.                       Go To The go to the park, go to the cinema, go to the bank, go to the supermarket, go to the airport, go to the port, go the lake, go to the beach, go to the mountains, go to the specialist, go to the doctor's, go to the dentist's and go to the moon.    

Learning English 2: How To Use Make, Do, Have, Give, Keep, Get and Take

                              Make We use make in the followings: Make a call, make a decision, make a cake, make a mistake, make a comment, make a promise, make a dinner, make breakfast, make a noise, make a wish, make a trouble, make a cake, make a mistake, make money, make the bed and make love.                                Do We use do in the followings: Do the dishes, do the laundry, do the house work, do a favour, do your best, do nothing, do your nail, do business, do an exam, do the ironing, do harm, do good, do home work, do a job and do an exercise.                               Keep We use keep in the followings: Keep calm, keep a promise, keep a diary, keep in touch, keep a job, keep in mind, keep a secret, keep going, keep quiet, keep pace (with), keep away (from) and keep tabs (on).                               Get We use get in the followings: Get married, get a chance, get an email, get lost, get to sleep, get hungry or thirst, get divorced, get a degree, get home, g

Maganin Ciwon Kai (Headache): Yadda Zaku Magance Ciwon Kai Ba Tare Da Shan Magani Ba

Ciwon kai ana iya samun mutum a kowane lokaci, amfi samun shi lokacin tsananin ko idan akwai damuwa ko ansha aiki mai yawa. Abubuwa da ke kawo ciwon kai suna da yawan gaske, a cewar Dr. Steve kwararren likitan jijiyoyi a (recognitionhealth.com), sun hada da gado, cin abincin jiki baya so, sinadarin jiki (hormones), tsarin rayuwa, canjin yanayi, canjin wuri, gajiya, rashin bacci isasshe, rashin motsa jiki, rashin ruwan jiki da sauran abubuwa da suka shafi lafiya sosai. A hakikanin gaskia ciwon kai ba ciwo bane kai tsaye, alama ce da ke nuna akwai matsala, jiki na bukatar a kulashi. Galibin mutane sun dauka ciwon kai ciwo ne da ake iya maganin sa kai tsaye, amma abun ba haka yake ba. Zuwa wajen likita kwararren dan tantace mike damunka shine daidai. Mutane su kaucewa shan magunguna barkatar ba tare da ummarnin likita ba, wani lokaci ma mutum baya bukatar shan komi, amma dole sai likita kwararre ke iya tantancewa. Ga wasu hanyoyi guda 9 da mutum zai iya magance ciwon kai ba tare da shan m

Illar Cin Naman Kaji: Akwai Illa Cin Naman Kaza Tare Da Fata?

Naman kaza nama ne mai farin jini a wajen al'ummomin duniya gaba daya, zai wahala asamu wanda baya cin naman kaza kuma cin ta baida alaka da wani addini ko canfi.  BBC ta ruwaito cewa, a cikin shekarar 2021, hukumar kula da harkokin noma ta majalissar dinkin duniya ta ce mutanen duniya sun ci akalla tan miliyan 133 na tsokar naman kaza.  Cin naman kaza abu ne mai mahimmanci kuma yana dauke da sinadaran protein da vitamin. Ya na daga cikin amfanin naman kaza kara lafiyar zuciya, sai dai fatar naman kaza na dauke da kitse kashi 32 cikin 100, wannan na dauke da kitse mai nauyin 32 gram inji Maria Dolores Fernandez Pazos wata matashiya masaniyar abinci mai gina jiki a cibiyar CINCAP dake Argentina Kamar yadda BBC ta ruwaito. Tace daga cikin kitsen akwai marara illa dake inganta awon cholesterol a cikin jini, kuma kashi 3 na kitsen ke da illa kuma yana kara yawan cholesterol marar amfani ga jiki. Ta kuma bayyana cewa idan mutum yaci naman kaza tare da fatar, yana kara yawan sinadarin ca

Sickle Cell Anaemia: The First Year Of Life With A Sickle Cell Anaemia

If a child is with sickle cell anaemia in the first year of life in a few months will not show sign due to fetal haemoglobin presence in the blood (HbF). When new born babies were born with sickle cell anaemia, the deficiency will not show any problem because their bloods contain highly fetal haemoglobin (HbF), it is the normal haemoglobin in the unborn child fetus which stops production at birth and the variant haemoglobin (HbA) such as HBS or HbC depend on the genes inherited will start production and the amount of HbF, in the blood gradually decline when the baby reaches 6 months of life, small amount of HbF will only left in circulation. As a result of this, the protection gives against the symptoms and signs of the sickle cell anaemia will now appear. About one sixth of the children affected after 3 months of birth had shown signs like jaundice, fewer or pallor. The hand foot syndrome, typical signs and infections will display after 6 months of delivery to some children. One can a

Magani (Traditional medicine 2): Amfanin Gwanda Ga Lafiyar Fatar Mutum

Gwanda na daga cikin kayan marmari masu dadin sha kuma mutane na bukatar ta matuka. Wani rohoto na Healthline yace shan gwanda wadda take dauke da sinadaran "vitamin A" a ko yaushe na taimakawa lafiyar ido da rashin gani, yakar abubuwan dake sanya tsufa kamar su "Lycopene" da kuma tana cike da sinadaran vitamin C masu yawan gaske. Bayan gwanda na da amfani wajen ci, tana kuma da amfani idan aka sanya ta a fatar jiki kamar haka: 1• Tana taimakawa wajen goge tsagogi a jikin fuskar mutum da sinadaran dake goge fuska masu taimakawa cire tsagogi da canjin kalar fata. Wani sinadari na beta-carotene da take samarwa na taimakawa fata tayi kyau da kyalli, abunda kawai mutum yake bukata ya narkar da ita bayan cire 6awon sai a sanyata a saman data mai tsage-tsage da canjin kala; 2• Ana sanya ta a fata dan kada ta bushe. Samun lafiyayyar fata na da alaka da shan gwanda sosai, tun da Allah yasa ta na da abubuwan dake yakar tsufan fata, a cire 6awon, na cikin a narkar dashi a zub

Magani (Traditional Medicine 3): Amfanin Danyar Ayaba (Plantain) Ga Lafiya

Ayaba ko (Plantain) danya ko Ayaba da ake dafawa ko soyawa kamar yadda kowa ya sani, gama garin abinci ne a galibin mutanen yammacin Afrika kamar Najeriya, Camaroon da Ghana. Cikin bayanan zamu mai da hankali wajen amfanin ta ga lafiyar al'umma. Danyar Ayabar (plantain) ko tsanwar Ayaba na samar da dunbin sinadaran vitamins, minerals, dietary fiber da kuma sinadarai masu yakar cututtuka masu sanya tsufa (antioxidant). Idan aka cire jin dadi wajen ci, tana da matukar amfani  ga lafiya kamar haka: 1• Tana taimakawa masu ciwon sugar (diabetes) saboda yawab sukarin dake ciki baida yawa idan aka hada da nunnanar Ayabar (Plantain), haka yasa ta zama abinci mai kyau ga masu (diabetes); 2• Tana taimakawa wajen bunkasa sinadarin dake jawo sha'awar jima'i idan ana cinta ko gauche. Sinadaran vitamins da abubuwa masu gina jiki dake ciki suna karfafa karfin yin jima'i; 3• Tana da amfani ga mata masu ciki saboda yaw an vitaminc, calcium, vitamin B-6, phosphorus da magnesium. Duk wada

Astronomy: The Astronomer Azophi (Abd al Rahman Al-Sufi)

The major discoveries of Abd al Rahman Al-Sufi changed the world the way people looked at stars in the sky. The minor planet "12621 Al-Sufi" were named after his name and lunar crater "Azophi". In 964CE, Al-Sufi published " book of fixed stars", the one of the most important medieval Arabic treatises on astronomy which contained an extensive star cataloq, stated list of star coordinates and estimated magnitude as well as star detailed charts. He was the first astronomer to described the nebulosity of nebula in Andromeda in his book named constellations. Al-Sufi identified more than one hundred new stars which mentioned in his constellation's commentaries. He gave a detailed explanation of the individual stars. His influence continued reaching the world throughout history as far as the end of 19th century. Ulugh Beg 1449, the famous Timurid king and astronomer used many of his works and other astronomers. Al-Sufi's major contribution was the buildin

History of Islamic Tragedy: Summary Of The Tragedy In Karbala (680AD|60AH - 61AH)

Hussain bin Ali grand son to the prophet Muhammad (PBUH) on 8th Dhul Hijjah 60th Hijri calendar departed from Mecca after Muslim bin Aqeel his cousin wrote a letter to him about the situation of the people in Karbala. About 150 letters Kufans had sent to him requesting to come and take oath of allegiance but to avoid doubt about the situation, the Hussain bin Ali sent his cousin Muslim bin Aqeel to make thorough investigation about the real situation. When Muslim bin Aqeel reached on 9th Dhul Hijjah in 60th Hijri calendar was killed by the order of new governor of Kufa, the then, Ubayd Allah Ibn Ziyad. Already Hussain left Mecca. More than 12,000 Kufans, few days before Muslim bin Aqeel was killed assured him support of Hussain bin Ali against Yazid in Karbala.  Muslim therefore, immediately wrote to Hussain bin Ali to come to Kufa.  Hussain bin Ali finally arrived Karbala on 2nd Muharram 61st Hijri calendar along with few followers and family members including women and children. His

Magani (Trafitional Medicine 4): Amfanin Zuma Ga Kwarin Zuma Da Lafiyar Al'umma

A wani rohoto da BBC ta wallafa na alfanun zuma ga lafiyar al'umma ta nuna amfanin zuma daga magani zuwa tsawon rai, alfanun zakin zuma ya zarce kawai ciyar da kwarin da suka aikatu. Ba abun mamaki ba ne ganin cewa kwaron zuma ya san abubuwa da dama kan al'amarin zuma. Su kwarin bawai suna samar da zuma bane kadai, su ma masu amfani da ita ne wajen inganta rayuwar su. Idan ka ba kwaron zuma nau'ukam zuma, misali, zai za6i wanda ya fi da cewa da irim rashin lafiayar shi. Akwai bukatar mutane su dage wajen sanin sinadaran dake tartare da zuma. A wasu shekaru da suka gabata, galibin kayan abinci masu gina jiki sun Gaza ambaton haka, inji kwararriya kan kwari, May Berebaum daga jami'ar Illinois. Wasu jerin bincike da aka gudanar sun nuna cewa zuma cike take da sinadaran da ke da tasiri kan lafiyar kwaron zuma. Cikin sinadaran zuma akwai wasu dake karawa kwarin zumar tsawon rai da kare su saga yanayi na matsanancin sanyi da ba su da ikom yakar kwayoyin cuta da waraka daga ci

Tsadar Rayuwa: Hanyoyin Da Zasu Taimaka Maku Rage Kashe Kudi Yayin Hauhawar Farashin Kayayyakin Masarufi

A Najeriya hukumomi sun tabbatar da farashin kayayyaki ya hau da kashi 17.71 zuwa watan Mayun wannan shekara. Haka ya sa rayuwa cikin mawuyacin hali kuma yan kasar na cigaba da fama da tsadar rayuwa. Haka yasa mutane da dama na tunanin yadda zasuyi da sayen kayayyakin abinci yadda rayuwar ta koma babu kudi a fannin mutane. Haka zalika, duk da cewa wasu magidanta sun fara matse bakin aljihun su inda suke sayen abunda ya zama dole, amma duk da haka suna so su ga sun rage yan canji a aljihunsu. A wata tattaunawa da BBC tayi wata kwararriya kan harkokin kudi Oluwatosin Olaseinde wadda ta kirkiro shirin tsumin kudi na "money Africa da Ladda tok". Masu yada bayanai a intanet sun shedawa BBC yadda za'a rage kashe kudi duba da yadda tattalin arziki ke tafiya kamar haka: • A sayi abunda ke dole ko ake bukata; • Babu barna ko amfani da abunda ya wuce bukata; • A sake duba tsarin jaddawalin abinci ko ayi tsarin " time table" dan tsara yadda za'ayi abinci; • A sayi kaya

Tattalin Arziki: Matakan Da ya Kamata Gwamnatin Najeirya Tabi Domin Magance Matsalar Hauhawar Farashin Kaya

Wani rahoto da BBC ta wallafa ya nuna cewa masana tattalin arziki a Najeriya na fargabar cewa za'a iya samun karuwar wadanda ke fadawa cikin kangin talauci matukar hauhawar farashin kayan masarufi ya cigaba kamar yadda yake faruwa yanzu a cikin kasar. Rahoton na zuwa ne bayan da hukumar kididdigar kasar tace an samu Karin hauhawar farashin kayan abinci da fiye da kashi ashirin cikin 100 a watan Augusta 2022. A cewar hukumar wannan ne hauhawar farashi mafi girma da aka samu a Najeriya a cikin shekara 17 da suka wuce. Dr. Shamsuddeen Mohd masanin tattalin arziki kuma lakcara a jami'ar Bayero ta Kano ya shedawa BBC cewa wasu daga cikin tsare - tsaren da gomnati ta bijiro dasu na taka rawa wajen kara hauhawar farashin kayayyaki a kasar. Masanin ya bada misali da matakan matse bakin aljihu da gomnati ta dauka a wajen hada - hadar kudade, babban bankin kasa ya kara kudin ruwa sau biyu a jere a watan Yuni da Yuli. Haka ya kawo dole masu rantar kudade suyi Sana'a zai zama sun samu

Rashin Zuwa Makaranta: Abubuwan Dake Haddasa Koma Baya Ga Ilimin Yara A Najeriya

A wani sabon rahoto da hukumar raya ilimi da kimiyya da al'adu ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO, tace yankin Afrika na kudu da hamadar sahara shine yanki kadai da a duniya yara da basa zuwa makaranta ke kara karuwa. Hukumar tace kimanin yara miliyan casa'in da takwas (98) ke basa zuwa makaranta a yankin, a Najeriya kuma kimanin miliyan ashirin na yara ke basa zuwa makaranta, shine adadi mafi girma a duniya cikin al'kalumman. Rahoton yazo duk da matakan da gwamnatoci ke ikirarin suna dauka a Najeriyar domin inganta ilimi a fadin kasar. Sai dai masana a kan harkokin ilimi a Najeriya na cewa kudaden da ake warewa dan inganta fannin ilimi da gwamnati zatayi amfani dasu wajen zamanantar da ilimin maimakon gine - gine da suka fi maida hankali Kansu da ansamu gagarumin cigaba. A wata hira da BBC Hausa tayi da kwamishinan ilimi na Jihad Bauchi kuma mai sharhi akan harkar ilimi Dr. Aliyu Tilde yace babban abunda ke hana yara zuwa makaranta a Najeriya shine batun nisa. Ya kara

Health Tips: Tips On How To Stay Healthy During Harmattan

Harmattan season is one of the hashest seasons among the seasonal changes we have in the most world nations. There is need to hold a healthy tips and guidelines on how to stay healthy during this season. Here are some of the tips:  • Ensure you cover your nose, mouth with a mask or towel when the day is dusty, wash your eyes regularly to avoid red eyes which is common during harmattan season and drink plenty of water to minimise dehydration. • Avoid out door activities especially to those with allergies, wear clothes that keep you body warm and stay indoors to avoid dust inhalation of harmful particles carried by winds. • Keep doors and windows shut or closed, get medical help if you have sneezing, running, stuffy and itchy nose. • Always use jellies and moisturisers to prevent dry skins and use lip balm for cracked lips.

Vitamins: Importance Of Vitamins In Human Body

Vitamins play an important role in developing human body at different levels. Here are the summarised importances of vitamins in human body: • Vitamin A : this is responsible for looking young skin, beautiful hair, healthy nails, sharp vision and strong bones. You can find it in carrots, citrus fruit, hard cheese, spinach, milkcottage cheese, eggs, fish, parsley, milk and liver. The recommended amount to use per day is 0.4-1mg. • Vitamin B5 : this is responsible for good memory, cheerful mood, healthy, blood vessels and healthy heart. You can find it in egg yolk, chicken, dairy products, caviar, legumes, nuts, Yeats, oatmeal, rice and broccoli. The recommended amount to use per day is 5mg. • Vitamin B6 : this is rejuvenated body, healthy blood vessels and strong neurones in the nervous system. It can be found in wheat bran, salmon, meat, bananas, cereals, green salad and cabbage. The recommended amount to use per day is 1.6-2mg. • Vitamin D : this is also a very important vitamin which

Global Warming: Global Warming Prevention Tips: Procedure To Reduce Your Carbon Footprint

Carbon footprint is to quantify people's contributions to the global warming through the consumption of goods and services. Here are the procedures to reduce carbon footprint: • Consume local and seasonal foods, product meat consumption especially beef, choose fish from sustainable fishing and reuse shopping bags and avoid products with packaging of excessive plastic. • Use good non carbon emission transport like cycle, solar vehicles, trekking or use public transport system. • Use good clothing, swapping, borrowing, renting or buying second hand clothes. • Minimise energy waste, take shorter shower, turn down the heating by 1°c, turn off the water while you brush your teeth or cleaning eating utensils. 

Outbreak First Aid: During Virus Outbreaks Here is What To If Someone Is Sick In Your Household

If someone or family member in your house hold is sick you need to take actions as soon as possible to avoid risks of infecting others or danger as a result of infection. The steps you will take include the followings: • Isolate the sick person: which means prepare a separate or isolated space and keep distance from others. Keep the room well ventilated and open windows frequently; • Reduce contact with the infection or virus: identify one household member to represent the household or as a contact person who is not at high risk and has fewest contacts within people outside. Wear a medical mask if in the same room as the sick person. Use separate dishes, cups, eating utensils and bedding from the sick person. Clean and disinfect frequently touched surfaces. • Take care of the sick person: monitor the sick person's symptoms regularly. Pay special attention if the person is at high risk for serious illness. Ensure the sick person rests and stays hydrated. Note that: these guidelines

Cin kwari: Yadda Cin Fara Ke Amfanar Jikin Mutum

Galibin mutane daga kasashen Yamma cin duniya sun dauka cin fara kazanta ce. Sai dai cin farar nada farin jini a tsakanin mutanen Afirka da Asiya. Fara na dauke da sinadarai masu mahimmanci da tsafta ga muhalli. Mutane su so ko su ki cin fara ya zama ruwan dare game duniya. Anyi kiyasin mutum biliyan biyu a fadin duniya ne suke cin kwari a matsayin abinci. Kwari irinsu fara abinci ce a nahiyar Afirka da Asiya da kuma yankuna tsakiyar nahiyar Afirka. Suna nahiyar Turai sun fara rungumar cin fara. A wani binciken masana kimiyya sunce cin kwari yana taimakawa matukar gaske wajen gina jiki. Mutane da dama na cewa kwari na da gishiri - gishiri da kayau-kayau, suna dauke da dandanon magi da daddawa. Mutane sun rungumi cin fara da kwari saboda suna cin tsirrai, sannan ana samunsu a sassan duniya daban-daban. Masana na cewa cin kwari abu ne mai dorewa saboda dabbobi na bukatar wajen kiwo da ruwa sosai, su kuma kwari basa bukatar hakan. Kwari ke Samar mana da kashi 14.5 cikin dari na nau'uk

Labarai: Ranar Farin Ciki Ta Koma Ta Bakin Ciki, Wata Amarya Da Aka Kama Ranar Daurin Auren Ta

Duk da cewa ranar bikin mutum ranar farin ciki ce, wata amarya a lokacin da ake bikin auren ta yan' sanda suka kamata a Uganda a karshen mako. Ana zargin amaryar da sata da hadin bakin yan' sanda da nuna rashin da'a ga jami'an yan' sanda. Fred Enanga mai magana da yawun yan' sandan kasar yace idan akasamu jami'anta da laifi a wajen bikin, zasu iya rasa aikinsu. Da suka kama amaryar sun tafi da ita a ofishinsu dake Mbarara dake Yammacin kasar inda suka tsareta har wanshekare. Sun sake ta ranar Lahadi saboda sunce kamen bai kamata ba kuma rashin adalci ne. Enanga yace ranar farin ciki a rayuwarta ta koma ta bakin ciki. Rundunan yan' sandan na tsare da jami'an ta saboda zargin su da hannu a cikin kamen a Cewar Enanga. Zargin sata da akeyiwa amaryar ya biyo bayan korafe korafe daga tsohon wani abokin aikinta na banki. Mai magana da yawun yan' sanda yace an basu wata daya su sulhunta kansu. Sashen bincike na kwararrun yan' sandan na binciken hadin

Kisan Gilla (Murder): An Kama Wata Mata Da Ta Sassaka Gawa Dan Biyan Bashin

Jami'an yan sanda a birnin Yaounde na kasar Kamaru sun kama wata mata a otel dauke da Sassan jikin mutum a cikin akwatin gawa. Matar mai suna Desire Beyenga an kamata a otel din Mendzang da ke wata unguwa mai suna Biyem-Assi a karamar hukumar Yaounde ta 6 a lokacin da take kokarin Jan babban akwati da ta zuba sassan jikin matar da ake zargi ta kashe. Dubunta ne ta cika bayan jami'an otel din sun ga alamu na rashin gaskia, bayan bude akwatin sai ga sassan jikin mutum a ciki, haka yasa jami'an Yan' sanda suka tuhumeta. Desire ta kama daki ita da yar'uwar mijinta Marie Frank Mbeya yar shekara 57, hannuwansu dauke da kwalebanin giya. A cikin bayanan da tayima jami'an tsaro tace, bayan shigar su daki a otel Jim kadan sai kawai ta buga mata kwalbar giya da soka mata ita. Tace ta aikata hakane saboda dunbin bashin dake kanta har na miliyan hudu, tayi ne dan samun kudin biyan bashin dake kanta. Ta cigaba da cewa, akwai wani aboki da ta hadu dashi a Facebook bayan komawa

Abinci: Amfanin Cin Kan Kifi

A kasashe da yawa mutane ba sa cin kan kifi, amma a wasu kasashe cin kan Kifi lafiya launae. Abunda dayawan mutane basu sani ba, abu ne mai amfani cin kan kifi. Kada matune su manta shi kan kifi wani 6angare ne na jikin kifin. Cin kan kifi nada amfanoni biyar ga jikin dan adam. Sune:  1. Kan Kifi na kunshe da lafiyayyen "protein" sinadari dake sanya kyan fatar jiki da gina jiki a girma. Ba abun 6oyo bane yadda kifi ya zama babbar hanyar samun sinadarin "protein". Naman kifi na rage kamuwa da cututtuka zamani da karancin 6argo marar amfani ga jikin dan adam. Cin naman kifi na taimakawa wajen rage kamuwa da cututtuka masu yawa. 2. Kan kifi na da tarin sinadarin "Omega-3 fat" : da zaran mutum na cin kan kifi zai kara mai yawan wannan sinadarin na "Omega-3 fatty acid" a jiki tunda jikin mutum bai iya samar dashi isasshe, akwai bukatar samaddashi ta hanyar cin kan kifi. Sinadarin "Omega-3 fat" na taimakawa lafiyar kwalwa da hana kamuwa da cu

Parasite: How Tasty Your Blood To The Mosquitoes?

Mosquitoes identified people by their colours, blood type, body odour and release of carbon dioxide. For more elaboration, read these: • colour : a most common mosquito species yellow fever mosquitoes , fly toward specific  colours, including orange, red, black and cyan and ignoring other colours like white, blue, purple and green. • blood Type : a according to an article published in the Smithsonian magazine said, mosquitoes are more drawn to type 0 blood group. The second have blood group B and blood group A come last to then list. • body odour : the humans body odour are attractive to mosquitoes. Compounds like lactic acid and ammonia that are sweat wet mosquitoes appetite. • carbon dioxide : mosquitoes perceived the smell of carbon dioxide. When you release carbon during activities like exercise, you become an easy target for mosquitoes as they can follow the smell of carbon dioxide. Source : University of Washington and TRT World.

Diabetes Reports: 15 Symptoms Of Diabetes Foot & Differencies Between Type 1 & Type 2 Diabetes

The damage to nerves and lack of blood flow caused uncontrolled diabetes. As a result, there is need to develop foot problems like ulcers, blisters, discomfort and infections. The injury caused by diabetes if care not be taken may be permanent under conditions. Its easily foot infections if caused by diabetes to spread to other parts of the body and caused serious danger or even death. According to some reports, the diabetic foot symptoms vary from person to person and may be related to the individual's current health conditions. The wide range of symptoms could include: 1. Failure to feel; 2. Lack of total feeling without feeling any pain from blisters or other Ares; 3. Discolouration of the skin; 4. Fluctuation of body temperature; 5. Crimson smattering; 6. Draining and non draining wounds; 7. Tingling pain; 8. Socks getting stained is the eighth most problem;  The Following Symptoms May Also Appear If An Infection Worsens: 9. Fever; 10. Feeling quite ill; 11. Refrigerant; 12. Un

Reading Tips: Four Tips To Assist You Read & Learn Smart Not Hard

There is need to think of yourself before learning new facts and knowledge. To some students in the school they found it very difficult to learn due to lack of knowing the clues of learning. This caused failures and drop out from schools. This article will provide you with tips that will help you, make you smart when learning and memorising facts and knowledge. These are: 1. Review your notes : you need to everyday study your notes taking during class and study them too after class to enables you easily recall the learnt materials. This improve your longterm memory. 2. Study at your own pace or speed : you need to read and study at your own speed, its the best. Don't compare self with others since people differ in memory capabilities. Its better to know your speed interns of memorisation. Taking note, reading at your slower speed require the devotion of time more. 3. Pick an excellent place to study : choosing a good location requires striking a balance between a soothing environme