Posts

Showing posts from February, 2023

Kiwon Lafiya: Maganin Rama (Lost of weight) Ga Masu Fama Da Cutar Ciwon Suga (Diabetes) Daga Abubakar Haruna

Gabatarwa Cutar ciwon suga ko a turance ana kiranta (diabetes) cuta ce dake da matukar hadari ga rayuwar al'umma wadda yanzu ta zama gagarabadau a tsakanin al'ummomin duniya baki daya. Diabetes cuta ce da a yanzu take karuwa a cikin al'umma sannan tana kisa da wuri idan ba'a dau matakin raguwar ta ba da wuri.  A yanzu dai cutar bata da magani saidai a rage matsalolin da take haddasawa wato (control). Hukumar lafiya ta duniya tayi hasashen nan da 2030 masu kamuwa da wannan cutar zasu kasance yan kasa da shekaru 30 ne sabanin a yanzu ta fi yawa a wajen mutane masu dogayen shekaru kamar daga shekaru 50, 60 zuwa sama. Cutar ciwon sukari na kassara jikin dan Adam wadda a wani lokaci take sanadiyyar rasa wasu sassa na jikin mutum. Cikin alamomin wannan cuta akwai rama (lost of weight) wadda mutum ke tsanewa sosai ya koma kamar karamin yaro. Akwai bukatar masu ciwon diabetes suyi kiba amma akwai bukatar suyi zabi akan abincin da zai kara masu yawan sinadarain sukaru (calories)

Siyasar Najeriya 2023: Ya Za'a Ci Zaben Shugaban Kasa Na 2023 A Najeriya? Daga Abubakar Haruna

A hakikanin gaskia zaben Najeriya wato Presidential election na 2023 na cike da kalubale kala kala saboda irin tsarin da ya kasance a ciki. Gomnati a matakin ta tayi kokari sosai wajen samun karbabben zabe na gaskia da adalci shiyasa ta sanya aka kera mata sabuwar na'ura mai suna (BVAS). Kuma, a galibin kananan kasashe cin zaben shugaban kasa, suna amfani da mafi rinjayen kuru'u ne, wanda ya samu mafi rinjaye shi ake ayyanawa a matsayin sabon shugaban kasa. A Najeriya abun ba haka yake ba, a tsarin (presidential system) irin namu wato tsarin shugaban kasa mai cikakken iko, dole ne dan takara ya samu kashi biyu bisa ukkun kuru'u kahin lashe zaben, hakan na nuhin dole ya samu kashi 25% a jahohi 32 kahin tabbatar da cewa yaci zabe. Bugu da kari, a zaben bana na 2023 Nigerian Presidential election haka zaiyi wuyar samu saboda yawan yan' takarkari daga manyan yankunan kasar. Bincike ya nuna akwai yan' takarkari 18 daga jam'iyyu daban daban kuma kusan kowane yanki nad

Boko Haram insergency: Boko Haram War In Nigeria

The recent biggest security challenges in the mother of Africa (Nigeria) is the war against Boko Haram. Boko Haram is a terrorist group based in Nigeria which had been actively operating since the early 2000s. The group's goal is to establish an Islamic state or Shariah laws in the region and impose a strict interpretation of sharia law. Boko Haram has carried out a range of attacks, including gorilla war, suicide bombings, assassinations of politicians, top government officials, and kidnappings, targeting both civilians and security forces. The group has been responsible for the thousands of deaths of people in Nigeria and the neigbouring countries like Niger Republic, Chad and Cameroon. The Federal government of Nigeria with the support from foreign countries in the region using multi joint task forces have been fighting against Boko Haram since 2009. However, despite some military successes and weakening of the sect, the group continues to carry out attacks in the region and kid

Russia-Ukraine War: The Root of Russia-Ukraine War and Its Impact

The recent Russian-Ukrainian war has traced from 2014 conflict which lead to Ukrainian revolution and other events. The Russian annexation of Crimea and  its support on eastern Donbass in which they supplied them with weapons and other war equippments. The Ukrainian revolution resulted in the topling the Pro-Russian President Yanukovych and the proliferation of a Western government supporters increased serious tensions between the two waring countries.  In 2014 when Crimea was annexed by Russia condemned by international communities especially Pro-Western nations, leaded international sanction against Russia and its allies. This affecting the economy of Russia seriously, selling oil and gas becoming difficult for the country. Due to the coming of winter and the need for Russian gas and oil in the region, the West decided to cap the oil and gas prices of Russia, even though, Russia disagreed with decision. The conflict in eastern Ukraine has caused death of thousands of people and numbe