Posts

Showing posts from August, 2022

Shawarwarin Tsaro (Security Advises): Shawarwari 15 Da Hukamar Yan' Sandan Najeriya Suka Bayar Don Kare Kai

Babban sufeton yan' sandan Najeriya Usman Alkali Baba a wata sanarwa da ya fitar 14th Agusta, 2022 kan yanayin tsaro a Najeriya ya bayar da ummarnin matakan kare kai ga yan Najeriya baki daya. Sannan shugaban ya kuma umarci jami'an da su rika gudanar da sintiri da bincike akai-akai dominated rage aikata many an laifuka a kasar. Kuma hukumar ta roki yan Najeriya da suyi hakuri da sauye-sauyen da zasu gani saboda zasu rika ganin jami'anta wurare daban-daban suna tsayar da mutane domin bincike. A saboda hakane hukumar ta fitar da matakan kare kai ga yan kasar guda 15 Lamar haka: 1. Kada Ku manna wata alama da zata nuns aikinku ko wurin da kuke aiki, musamman idan inda kuke aiki babba ne. 2. Kada kusa hotunan ya'yan'ku sanye da kayan makarantarsu ko bajen makarantarsu a shafikan intanet. 3. Idan kunje wajen taron Niki  kada Ku rika lika kudi, a maimakon haka ku sanya kudin cikin ambulam Ku ba makadan kai tsaye. 4. Kada kuje ATM cirar kudi masu yawa ko ku nemi karar da k

Antibiotic: Use Of Antibiotics, Reduce Risk Of Cancer & Power Of Washing Hands

Always before using drugs, seek advice's from professionals and qualified health care personnel to avoid being involve in danger. Antibiotics can be used as part of treatment for many infections, including: • Pneumonia • Urinary Tract Infections • Gonorrhoea • Syphilis • Trachoma • Tuberculosis Note that, antibiotic do not treat viral infections like colds and flu. So do not use antibiotics to treat flu or cold on patients. Its wrong. Cancer is among the leading factor consuming lives of million people around the world annually. People engage in using substances or smoking are at risk of cancer. Here are the ways to reduce your risk of cancer: • Refrain from Tobacco use • Exercise regularly or daily  • Eat more fruits and vegetables • Maintain a healthy weight • Limit alcohol consumption With these advises one can beat risk of having cancer. You need to regularly wash your hands before consuming anything into your stomach. Hygiene is very important in life of human being. Eating he

Hutun Karshen Zango: Abubuwan Da Ya Kamata Yara Suyi Lokacin Hutu Maimakon Zaman Banza

Lokacin hutu lokaci ne da yara ke barin zuwa makaranta zaman gida ya karu. Wannan karon yara sun Shiga hutun karshen zangon karatu a Najeriya inda yara zasu samu Karin lokutta basa yin komi. Makarantun firamare da sakandare sun Shiga dogon hutun da zai kaisu zaman sati biyar zuwa shidda a gida babu zuwa makaranta.  A wata hira da BBC Hausa tayi da wani mai makaranta mai zaman kanta a Abuja Najeriya Alh. Muhammad, da kuma karin haske da nayi. Alh. Muhammad yayi karin hasken abunda ya kamata iyaye da yaransu suyi a wannan lokaci na hutun karshen zangon karatu. Shawarwarin da ya bada sun hada da: 1. Amfani da Manhajar koyon karatu (Software): ana amfani da ita domin koyon karatu da kanka kai tsaye. Manhajojin sun hada da "You lesson", "Mimo (coding)" da sauransu. Ana bukatar iyaye suyi rijista sannan suna zaune da yaransu suna kula da yadda suke koyon karatun kai tsaye. 2. Akwai abubuwan da basu shafi karatu ba kamar su wasannin kamar su langa, carafke, kwallon kafa, k

Stroke First Aid: Act Fast If You See These Signs Of Stroke

A stroke is a brain attack. It happens when the blood supply to part of the brain is cut off killing brain cells. Damage to the brain can affect how the body works. It can also change how you think and feel. Act fast if you see any of these signs on your body: 1. Face: when one side of the face drooped, the person may not be able to smile; 2. Arms: when they lift both arms and keep them, one arm may be weak or numb and will face difficulty of doing it; 3. Speech: people may be slurred for garbled or they may also have problems understanding what you're saying to them; 4. Time: it's time to act prompt and seek to  medical attention.

Human Safety: Drowning and Ways To Prevent it

Drowning is a process of experiencing impairment of respiration from either submersion or immersion in a liquid. Its a common cause of death in children. According to WHO (2021), most drowning deaths occur in low and middle income countries which claimed over 230,000 lives  annually. However, drowning affects worldwide nations. There are tested and verified solutions to prevent it. They include the followings according to WHO: 1. Teaching school age children basic swimming and water safety skills; 2. Training bystanders in safe skills; 3. Providing day care to preschool children to ensure constant adult supervision; 4. Boat ship and ferry regulations; 5. Flood risk management; 6. Safe rescue & resuscitation training; 7. Safe places for children away from water; 8. Barriers controlling access to water.

Ottoman's Empire: The Rise and Fall of Ottoman's Empire

The first major victory of Ottoman over Byzantine imperial armies on 27th July, 1302 at the plain of Bapheus and marked the beginning of future of Ottoman conquest. After the Ottoman conquests of Bilecice, Yar-Hisar, Inegol and Yenisehir, claiming the indepence from Seljukes in 1299, Ottoman proceeded to expand besieged the former Byzantine capital city of Nicaea (Iznik).  As a result of this in 1302, The Emperor of Byzantine Andronikos 2 Palaiologos sent son and co-emperor Michael IX to relieve the city but he was blockaded by Ottoman and his fellow warriors, forced Michael IX to closed escape option. In July, 1302, the Andronikos 2 sent an army under George Mouzalon to fight Ottoman, both sides met at the plain of Bapheus near Nicomedia. Successfully Ottoman won the battle forcing the Byzantine to withdraw to Nicomedia, Byzantines effectively lost control of the country side of Bithymia, this allowed the Ottoman gradually annex it. The contemporary Byzantine chronicler pachymeras des

Islamic & European History: Islamic and European Civilisation During Medieval Era

According to historian Paul. M. Cobb "The Islamic world was much urbanised with more wealth, cultural heritage, ethnic and linguistic diversity. But the cities of western Christians with thousands population measured, Paris and London would have had may be 20,000 each while Baghdad likely had hundreds of thousands of citizens" So we are talking about invasion of people from a marginal, underdeveloped region of the world to the most urbanised, culturally sophisticated zones on the planet. That accounts for the sense of trauma from the muslims side. How could people from the edge of the known world invaded this divisely projected, culturally sophisticated and militarily triumph region? There was a lot of soul searching on the part of the Muslims.

Invention of Optics: Ibn Al-Haytham, The Father of Modern Optics

Hassan Ibn Al-Haytham (In English As Alhazen) was born in Basra, now Iraq on 1st July, 965CE. Al-Haytham was a noted Islamic mathematician, an Astronomer and Physicist. He was the first person to explain correctly the process of visual and sight. Around 101 - 1027 bn Al-Haytham published his famous book "Kitab Al-Manazir" or The Book Of Optics in English Language. He explained that vision occurs when light reflects from an object and later passes to the eye. Which means he brought the idea of reflection and refraction (These are two things happening on sight).  He however, studied the important components of eye and draw a sketch of real optic human system. He however also, studied how light using lenses and mirrors moved,explained reflection and refraction. He concluded that light reflects when it moved through different materials (dense and less dense). Ibn Al-Haytham was an ancient author, wrote about more than 200 books on wide range of subjects, 96 out of his scientific

Matsalolin Haihuwa: Mi ke Kawo Kan Yara Girma?

Abubuwa da yawa ke kawo girman kokon kan yara girma, wanda kuma kan janyo ma yaran da iyayensu damuwa sosai. Damuwar ta hada da munin fuskar yaran da nakasa da ciwace-ciwace da ka iya shafarsu. Abubuwan Dake Kawo Wannan Matsala 1. Taruwar gur6ataccen dorowa, ko tsanwar ruwa na matattun kwayoyin jini farare (white blood cells) da bakteriya da ake kira a turance "cerebral Abscess". Taruwar ruwan sosai na taimakawa wajen karuwar girman kokuwar kan yara. 2. Karuwar yawan kwalwa wanda shima a turance ake kira da suna " tumour cerebri". Kari ne dake fitowa a cikin kwalwa, ana ganeshi  ta hanyar wadannan alamomin kamar  su yawan ciwon kai, makanta ko gani sama-sama da wani lokaci ana fita hayaci. 3. Taruwar ruwa cikin kai : wanda shima a turance ake kira da  "Hydrocephalus". Abubuwan dake sanya taruwar ruwan sun kunshi ciwon fashewar jijiyar kai, sankarau, buguwar kai da sauransu. Alamomin da ake gane taruwar ruwan sun hada da amai, ciwon kai mai tsanani da kumbu

Matakan Tattalin Arziki: Dubarun Rage Cin "Data" Don Shiga Intanet

A yanzu data nada matukar amfani ga rayuwar al'ummar duniya baki daya saboda masayar bayanai. Mahimmancin data a yanzu ya kusa daya dana abinci da kudin kashewa. Amfani da data bai tsaya kan samari da yan'mata ba, kawao harda manyan mutane saboda shiga dan sanin halin da duniya take ciki.  Duk duniya anti itifakin Najeriya na daya daga cikin kasashr masu tsadar data, wasu kasashen data kyautane da zaran ka sayi katin buga waya za'a bada data kyauta. Yan' Najeriya sunyi koke-kore kala-kala dan rage farashints amma abun yaci tura. Kamfanonin wayar na koken cewa rashin wutar lantarki da tsadar diesel na sanya sana'ar tasu cikin gararin tsada, shiyasa farashin data da kira ways ya gagara raguwa a kasar. Duk da haka mutum na iya amfani da dubaru dan rage banna da asarar data lokacin shiga yanar gizo ta intanet. Dubarun sun hada da : 1. Iyakance yawan "Data" da manhajojji waya zasuyi amfani dasu wanda a turance ake cewa "data limit". Wannan na daga cik

Kayan Marmari: Amfanin Abarba Ga Lafiyar Mutum

Kayan marmari, kayane da ake ci dan jin dadi da Gina jiki. Bayan haka likitoci na bada shawarar cin su da amfani dashi domin kiyaye lafiyar jiki. Kayan marmari sun hada da su ayaba, lemun zaki, kankana, abarba, attufah da sauransu. A nan zamuyi magana akan yadda cin abarba ke kara gina jikin dan Adam. Amfanin Abarba Wajen Gina Jikin Dan Adam 1. Rana bada Mariya daga cututtuka : watau tana dauke da sinadaran "antioxidant" wanda ke taimkawa wajen rage kamuwa da cututtukan kansa, sukari da zuciya. 2. Tana karawa jiki garkuwa : tana matukar taimakawa wajen karfafa garkuwar jikin dan Adam ta hangar kare jiki daga kamuwa daga cututtuka sosai. 3. Tana dauke da sinadarai masu gina jikin dan Adam: Abarba na dauke da sinadarai masu yawa masu kara lafiyar jikin dan Adam kamar su "copper, vitamin c, vitamin B6, manganese, fiber, protein, calories,carbs, thiamine, folate da pottasium". Wanda dukansu ke taimakawa jiki da kaifin kwalwa. 4. Tana taimakawa wajen saurin narkar da abi

Rashin Gyaran Jiki: Mi ke Kawo Zubewar Kyan Jikin Mace Bayan Aure?

Dan kinyi aure baya nufin shikenan kin gama ko kin tsufa, sai a daina gayu da kwalisa, yin haka ba daidai bane. Ko da kinyi aure kin haihu baya hanaki gyaran jiki da kyautata jikin ta hanyar kwalliya da gayu ga mijinki, yin haka zai sa ki kara daraja a wajen miji. Galibin mata sun dauka cewa kwalliya da gyaran jiki na yan mata ne ko anayi ne lokacin mace na budurwa ko tana neman mijin aure ko mashinshini. Rashin kwalliya da gyara jiki ga mata masu aure ya jawowa mafi yawa daga cikinsu matsala. Matsalar ta hada da rashin kula daga miji da kuma yan kalle kallen matan wajen masu kwalisa. Yar'uwa kiyi bakin kokarinki wajen gyaran jikinki da tsafta dan hana mijinki kallon mata a waje ko tunanin yi maki kishiya babu shiri.  Cikin gyararrakin da zakiyi sun hada da: 1. Gyaran nono dan kada ya fadi da diri; 2. Gyaran fatan jiki tayi kyalli; 3. Yin kwalliya dan miji ya gani; 4. Yin kwalliyar tufafi 5. Sanya turare a jiki ko yaushe dan miji yaji kanshi. Dalilan Zubewar Kyan Jikin Mace Bayan A

Banking: Bank of England Warns "Long Recession"

The bank of England has raised interest rates by .5% which is the sharpest increment in 27 years to 1.75% in a sixth successive hike and predict will enter five successive quarters of recession. The recent highest inflation in the country hit 9.4% in the year to June and expected to continue rising.

Irans Nuclear Talks 2023: The Chief Iran Negotiator Travels To Vienna For Nuclear Deals Talks

Iran's chief negotiator Ali Bagheri Kani has arrived in Vienna for reviving negotiations of 2015 nuclear pact. Bagheri Kani previously had stated that the ball was in Washington's court to "show maturity and act responsibly" according to RT news. The talks are expected to resume today according local media reports. Details of the negotiations will be published after compilation.

Russian-Ukharine War 2022: UN Rejects Nuclear Plant Visit - Moscow

The United Nations nuclear agency has refused Russia's offer to arrange a visit to the completely out of control nuclear power plant of Zaporizhzhia despite experts urging it's needed to avoid a nuclear accident, according Moscow reports. The plan visit was canceled just days before the visit was  due to take place despite arranged complex logistics, Moscow said. The Director General of the International Atomic Energy Agency (IAEA) Rafael Grossi warned "we are not sure the plant is getting all it needs...there is a lot of nuclear material in need of inspection. You have a catalog of things that should never be happening in any nuclear facility".

End of Ottoman's Empire: Treaty Of Berlin

The Ottoman's Empire lost huge Balkan territories by accepting and signing the treaty of Berlin which practically ended the Empire as a significant European power on 13th July, 1878. The treaty of Berlin was signed by the Ottoman' Empire and other major European Powers including the United Kingdom, Austria-Hungary, France, Germany, kingdom of Italy and Russia. The signing of this treaty reduced tremendously the Ottoman's Empire territorial possessions in the Balkans. The treaty however, recognised the independence of the de facto sovereign of Romania, Serbia and Montenegro. Between 1876-1878 during the serbo-Turkish war, Russia threatened the Ottoman's Empire to sign a truce with the Serbians in order to stop war. The first war between Serbians and Turkeye was won by the Ottoman's Empire but with Russian support to Serbia, the Ottoman's lost the second war and treaty of San Stefaw on 3rd March, 1878 was imposes on the Ottoman's by Russia. One month between 1