Shawarwarin Tsaro (Security Advises): Shawarwari 15 Da Hukamar Yan' Sandan Najeriya Suka Bayar Don Kare Kai
Babban sufeton yan' sandan Najeriya Usman Alkali Baba a wata sanarwa da ya fitar 14th Agusta, 2022 kan yanayin tsaro a Najeriya ya bayar da ummarnin matakan kare kai ga yan Najeriya baki daya. Sannan shugaban ya kuma umarci jami'an da su rika gudanar da sintiri da bincike akai-akai dominated rage aikata many an laifuka a kasar. Kuma hukumar ta roki yan Najeriya da suyi hakuri da sauye-sauyen da zasu gani saboda zasu rika ganin jami'anta wurare daban-daban suna tsayar da mutane domin bincike. A saboda hakane hukumar ta fitar da matakan kare kai ga yan kasar guda 15 Lamar haka: 1. Kada Ku manna wata alama da zata nuns aikinku ko wurin da kuke aiki, musamman idan inda kuke aiki babba ne. 2. Kada kusa hotunan ya'yan'ku sanye da kayan makarantarsu ko bajen makarantarsu a shafikan intanet. 3. Idan kunje wajen taron Niki kada Ku rika lika kudi, a maimakon haka ku sanya kudin cikin ambulam Ku ba makadan kai tsaye. 4. Kada kuje ATM cirar kudi masu yawa ko ku nemi karar da k...