Posts

Magani (Traditional Medicine): Tumfafiya da Alfanun Ta Ga Lafiyar Al'umma

Itaciyar Tumfafiya (Calotropis Procera) na da dogon tarihi wajen magance cututtuka (diseases) a cikin al'ummomin duniya baki daya. Muhimmancin ta wajen magance matsalolin rashin lafiya yasa masu magungunan gargajiya (Herbalists) basa son mutane na zuwa inda take dan kada su gano magungunan da take su hana su samun kasuwar magunguna. Kuma, a haka aka rika tsorata mutane akan wannan itaciyar da cewa tana mu'amala da Aljannu (Evil Spirits) tana biyo mutane a gida da sauran su. Amma a cikin wannan bayanai zaku karanta yadda take amfanar da lafiyar jikin mutum a fagage daban-daban kamar haka: 1. Furen Tumfafiya na maganin mayu matukar gaske. Duk mai cin furen ta maye bayason irin ruhun su, dan haka mutum ya kubuta daga sharrin su; 2. Ana amfani da ita wajen maganin cizon macizai (anti-snake bite). Anan saiwar ta ce babban mahadi dan maganin cizon macizai. Sai a tuntubi masana dan sanin yadda za'ai hadin a koya; 3. Idan aka turara bawon ta aka hadashi da garin Habbatissaudah  kow

Social Inequality: The System of Social Inequality In Nigeria

Social inequality refers to the unjust distribution of resources, opportunities, and privileges among societies or groups in a society. It is a pervasive and has a long historical problem in many societies around the world, and it roots can be traced back to different factors including  historical, political, economic, and cultural. The earliest theories of social inequality was developed by Karl Marx and Friedrich Engels in the 19th century. They both argued that the capitalist system, in which the means of production are own by privates and operated for huge  profit making, creates a class system where the bourgeoisie (the owners of capital) exploits the proletariat or labourers for their labours. This resulted in a widening wealth gap between the two: poor and rich which perpetuates social inequality or social injustice. However, another influential theory that also explaines social inequality is structural-functionalism, developed in 20th century by Emile Durkheim. Based on this th

Kayyade Iyali (Family Planning): Yadda Zakuyi Amfani Da Aloe Vera Dan Kacewa Daukar Ciki

Wani bincike na kimiyya da aka wallafa a jaridar Telegraph 2017 ya bada haske ga milliyoyin mata a duniya dake neman magungunan hana daukar ciki (Contraceptive pills) ba tare da bi baya ba (Side effect). Haka, kamar yadda editan jaridar ta rubuto wato Sarah Knapton tace wani sinadari (Chemical) da aka samu a cikin Aloe Vera da Thunder god Vine (babu sunan shi da Hausa) ya samar da haske wajen samun wannan maganin marar illa. Sinadaran da wannan tsirrai ke fitarwa na iya samar da maganin wanda bai bukatar sinadaran hormone a ciki ko kuma "molecular condom" wanda ake sha kafin ko bayan jima'i (before & after pills). A wajen al'adun magungunan gargajiya wato " Folk Medicine tradition" sinadaran aloe vera da thunder god vine dukansu an ruwaito suna kawar da ciki da ba'a bukata (unwanted pregnancy) da kuma samar da abubuwa masu amfanar jiki. Bugu da kari, masana kimiyya (Scientists) sun fiddo sinadarai biyu "Lupeol" daga aloe vera da "Prist

Kidaya (Census): Jadawalin Biyan Ma'aikatan Wucin Gadi Na Census 2023

Hukumar kidaya ta kasa wato National Population Commission (NPC) ta fitar da jadawalin biyan ma'aikatan wucin gadin kidaya ta kasa a kidayar 2023. A cewar NPC, ta raba tsarin biyan kudin zuwa gida biyu, wato alawus (allowance) da kudin aikin (Basic Salary). Evelyn Arinola Olanipekun, director census department tace ma'aikatan wucin gadi zasu karbi alawus kala ukku: kudin abinci, kudin zirga-zirga da kudin training. A karkashin alawus na abinci, ma'aikatan wucin gadi zasu karbi alawus biyu: specialised workforce (SWF) da state facilitators. A cewar jaridar Punch, SWF zasu karbi N26,000 a cikin kwanaki ukku tare da kudin training na jaha cikin kwanaki 10 daban, sai kuma facilitators zasu karbi N26,000 a cikin kwanaki 10. Kudin abun hawa (transport allowance) na duk ma'aikatan wucin gadi N20,000. Trainers allowance kuma za'a biyasu N15,000 a kowace rana cikin kwanaki 13 da  kwanaki 10 na state facilitators amma kudin training kuma N10,000 a kullum cikin kwanakin traini

Kidaya (Census): An Sanya Sabon Lokacin Yin Training Na Supervisors da Enumerators A Census 2023

A baya sanarwa ta nuna cewa 31st March, 2023 hukumar National Population Commission (NPC) zata fara training jami'anta na wucin gadi wato adhoc staffs, yanzu an samu sauyin lokaci saboda wasu abubuwa masu mahimmanci da suka taso. Bayan wani taron karawa juna ilimi (Workshop) a kan census na 2023 wanda ya gudana a Golden Tulib Hotel na Port-Harcourt dake jihar Rivers, jami'an NPC sun amince da sabbin ranaku na training din supervisors da enumerators. NPC tace, ta canza ranakun training daga 31st March, 2023 zuwa 11th April, 2023 a gama 17th April, 2023. Wannan ne kashi na farkon training na supervisors da enumerators. Sannan LGA level Training on Persons' enumerators zai fara a 25th April, 2023 ya kare 29th April, 2023. Wannan ne kashi na biyu na training din supervisors da enumerators. Census Night kuma zai wakana a 2nd May, 2023, sannan census din zai wakana ne a tsakanin 3rd May, 2023 zuwa 7th May, 2023. Bugu da kari, wannan sanarwa an bada ta ne a lokacin taron masu ruwa

Hasashen Yanayi: nimet Tayi Hasashen Samun Tsananin Rana Nan Da Kwanaki Biyu

Hukumar da ke kula da hasashen yanayi a Nigeria wato "nimet" tayi hashen samun tsananin zahin rana a wasu jahohin Najeria nan da kwanaki biyu masu zuwa. A cikin bayananta, jahohin da karuwar zahin ranar zai karu sun hada da Sokoto, Kebbi, Zamfara, Taraba, Adamawa da Oyo. Sai kuma Babban birnin tarayya Abuja, Nasarawa, Benue, Bauchi, Gombe da Borno. A cikin sanarwar da nimet ta fitar a ranar Lahadin da ta wuce, ta nuna zahin ranar zai karu yakai awan maki na 40°C a ma'aunin Celsius, a cikin kwanaki biyu masu zuwa. Nimet ta kara da cewa, jahohin Sokoto, Kebbi, Zamfara, Taraba, Adamawa zahin zai wuce awon maki 40°C a ma'aunin Celsius. Ta kara da cewa, hajojin Bauchi, Gombe da Adamawa na cikin hadari sosai saboda tsananin zafin ranar na iya shafar bangaren lahiar su. Dan haka, hukumar ke ba mutanen jahohin shawarar shan ruwa mai yawa musamman lokuttan sahur da buda baki da kuma rage yawo cikin rana ga masu azumi.

Kiwon Kaji: Yadda Coccidiosis Ke Kashe Kaji Da Maganin Ta

Cutar Coccidiosis cuta ce dake da matukar illa ga dabbobi musamman kajin Turawa, Maja da sauransu. Wannan cutar tana cikin cututtukan "protozoa parasite" wadda tafi cutar bakteriya girma. Kuma, Coccidiosis tana da matukar illa ga dabbobi kuma ana iya samunta a ko ina inda dan Adam ke rayuwa, karantar ta tasa dole sai anyi amfani da tubarau na ganin kananan halittu (Microscope) a ganta.  Bincike ya nuna cutar takai kashi dari daban-daban, amma bai wuce kashi bakwai ke kama kaji. Alamomin Cutar Coccidiosis Idan Ta Kama Kaji Coccidiosis na kama hanjin kaji, tana sanyasu zawo dorowa-dorowa, wani lokaci hadda miji a cikin kashin su. Tana haddasa tsotsewar ruwan jikinsu wato (dehydration) da kuma sanya su tsamurewa da rashin nauyi (loosing weight). Idan har ba'ayi saurin daukar matakai ba kaji na iya mutuwa farat daya. Cutar Coccidiosis na daukar sati biyu zuwa ukku kahin nuna alamar ta kama tsuntsaye. Cikin alamomin ta da za'a gani akwai kasala, takurewa waje guda kafin fa

Psychology: Importance of Tauhid In Islamic Psychology

This is the second components of islamic psychology. Tauhid is the Islamic concept of monotheism, which is the belief in the existence of one and only one Allah. In Islamic psychology, tauhid is considered to be of great importance because it serves as the foundation for all other beliefs and practices in Islam. Tawhid is the fundamental concept in Islamic theology which refers to the oneness and unity of Allah. Tawhid plays a crucial role in Islamic psychology, as it helps individuals develop a sense of purpose and meaning in their lives, which can promote mental well-being and resilience. A study that explores the importance of Tawhid in Islamic psychology is "Islamic Approach to Psychology by Faridah Abdul Rashid and Nasrudin Subhi. These authors argue that Tawhid is central to Islamic psychology as it provides a framework for understanding the interconnectedness of all things, including the relationship between the individual and Allah. This perspective can help individuals to

Kiwon Lafiya: Maganin Rama (Lost of weight) Ga Masu Fama Da Cutar Ciwon Suga (Diabetes) Daga Abubakar Haruna

Gabatarwa Cutar ciwon suga ko a turance ana kiranta (diabetes) cuta ce dake da matukar hadari ga rayuwar al'umma wadda yanzu ta zama gagarabadau a tsakanin al'ummomin duniya baki daya. Diabetes cuta ce da a yanzu take karuwa a cikin al'umma sannan tana kisa da wuri idan ba'a dau matakin raguwar ta ba da wuri.  A yanzu dai cutar bata da magani saidai a rage matsalolin da take haddasawa wato (control). Hukumar lafiya ta duniya tayi hasashen nan da 2030 masu kamuwa da wannan cutar zasu kasance yan kasa da shekaru 30 ne sabanin a yanzu ta fi yawa a wajen mutane masu dogayen shekaru kamar daga shekaru 50, 60 zuwa sama. Cutar ciwon sukari na kassara jikin dan Adam wadda a wani lokaci take sanadiyyar rasa wasu sassa na jikin mutum. Cikin alamomin wannan cuta akwai rama (lost of weight) wadda mutum ke tsanewa sosai ya koma kamar karamin yaro. Akwai bukatar masu ciwon diabetes suyi kiba amma akwai bukatar suyi zabi akan abincin da zai kara masu yawan sinadarain sukaru (calories)

Siyasar Najeriya 2023: Ya Za'a Ci Zaben Shugaban Kasa Na 2023 A Najeriya? Daga Abubakar Haruna

A hakikanin gaskia zaben Najeriya wato Presidential election na 2023 na cike da kalubale kala kala saboda irin tsarin da ya kasance a ciki. Gomnati a matakin ta tayi kokari sosai wajen samun karbabben zabe na gaskia da adalci shiyasa ta sanya aka kera mata sabuwar na'ura mai suna (BVAS). Kuma, a galibin kananan kasashe cin zaben shugaban kasa, suna amfani da mafi rinjayen kuru'u ne, wanda ya samu mafi rinjaye shi ake ayyanawa a matsayin sabon shugaban kasa. A Najeriya abun ba haka yake ba, a tsarin (presidential system) irin namu wato tsarin shugaban kasa mai cikakken iko, dole ne dan takara ya samu kashi biyu bisa ukkun kuru'u kahin lashe zaben, hakan na nuhin dole ya samu kashi 25% a jahohi 32 kahin tabbatar da cewa yaci zabe. Bugu da kari, a zaben bana na 2023 Nigerian Presidential election haka zaiyi wuyar samu saboda yawan yan' takarkari daga manyan yankunan kasar. Bincike ya nuna akwai yan' takarkari 18 daga jam'iyyu daban daban kuma kusan kowane yanki nad

Boko Haram insergency: Boko Haram War In Nigeria

The recent biggest security challenges in the mother of Africa (Nigeria) is the war against Boko Haram. Boko Haram is a terrorist group based in Nigeria which had been actively operating since the early 2000s. The group's goal is to establish an Islamic state or Shariah laws in the region and impose a strict interpretation of sharia law. Boko Haram has carried out a range of attacks, including gorilla war, suicide bombings, assassinations of politicians, top government officials, and kidnappings, targeting both civilians and security forces. The group has been responsible for the thousands of deaths of people in Nigeria and the neigbouring countries like Niger Republic, Chad and Cameroon. The Federal government of Nigeria with the support from foreign countries in the region using multi joint task forces have been fighting against Boko Haram since 2009. However, despite some military successes and weakening of the sect, the group continues to carry out attacks in the region and kid

Russia-Ukraine War: The Root of Russia-Ukraine War and Its Impact

The recent Russian-Ukrainian war has traced from 2014 conflict which lead to Ukrainian revolution and other events. The Russian annexation of Crimea and  its support on eastern Donbass in which they supplied them with weapons and other war equippments. The Ukrainian revolution resulted in the topling the Pro-Russian President Yanukovych and the proliferation of a Western government supporters increased serious tensions between the two waring countries.  In 2014 when Crimea was annexed by Russia condemned by international communities especially Pro-Western nations, leaded international sanction against Russia and its allies. This affecting the economy of Russia seriously, selling oil and gas becoming difficult for the country. Due to the coming of winter and the need for Russian gas and oil in the region, the West decided to cap the oil and gas prices of Russia, even though, Russia disagreed with decision. The conflict in eastern Ukraine has caused death of thousands of people and numbe

Harkokin Kudi: ISWAP Sun Rabawa Matafiya Tsofaffin Kudi A Babbar Hanyar Borno

Wasu da ake zargi yan' kungiyar ta'addanci ta ISWAP ne sun rabawa matafiya makudan tsofaffin kudi akan hanyarsu ta shigowa Maiduguri a Jihar Borno karatowar cikar lokacin canjin kudi da gwamnatin Najeriya ta sanya domin shiga masayar kudi da babban bankin Najeriya (CBN) na tsarin musayar kudi wanda ba na takardu ba (Cashless policy). Jaridar Daily trust ta ruwaito cewa wannan lamari ya faru ne a bayan kauyen Mairari dake kan hanyar Maiduguri zuwa Monguno a ranar Asabar a karamar hukumar Guzamala dake Borno. Wakilin Dailytrust ya kara da cewa, wadanda ake zargin na sanye da kayan sodoji (Military Camouflage) da motoci masu dauke da bindigogi biyu. Wani mazaunin wajen, Bakura Ibrahim yace, mayakan sun daidaitu karkashin bishiya daga gefen hanya tare da manyan jikkuna shakare da tsofaffin kudi. Ya kara da cewa, sun tambayemu cewa garin Maiduguri zamu, sai suka bamu N100,000 na tsofaffin kudi kowane daga cikin motar hayar da muke ciki. Sukace idan kuna iya zuwa banki ku canza su to

Harkokin Kudi: Babban Bankin Najeriya (CBN) Ya Kaddamar Da Sabon Katin "ATM" Na Baidaya "AfriGo"

Babban bankin Najeriya wato Central Bank Nigeria (CBN) ya kaddamar da shirin samar da katin biyan kudi na Najeriya (ATM) "Automated Teller Machine" da mutane zasu fara amfani dashi mai suna "AfriGo". Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele yayi wannan jawabin wajen taron masu ruwa da tsaki na harkokin bankuna a Najeriya da ake kira "Banker's Committee" cikin watan Oktoban da ya wuce na 2022. Gwamnan ya kara da cewa, shirin zai habbaka tattalin arzikin Najeriya, sannan kuma zai samar da alama ta kima da daraja ga Najeriya. Wannan shiri zai baiwa Najeriya yancin mallakar bayanan kudi na kashin kanta. A baya yan' Najeriya na amfani da katikan da kamfanonin kasashen waje suka mallaka irinsu "Verve", "MasterCard" da "Visa". Wannan sabon tsarin biyan kudin baidaya hadin gwiwa ne da babban bankin Najeriya Central Bank of Nigeria (CBN) da Nigeria Inter Bank Settlement System (NIBSS). Shirin zai mamaye kasuwancin Najeriy

Psychology: Borderline Personality Disorder In Islamic View

Borderline Personality Disorder In Islamic Psychology (BPD) Borderline personality disorder (BPD) is a mental health disorder that is characterized by a pattern of unstable relationships, distorted self-image, and impulsive behaviors. While there is limited research on BPD from an Islamic psychological perspective, some scholars have explored the concept of BPD within the context of Islamic psychology. One such scholar is Dr. Ahmad Al-Karadaghi, who has written about the concept of BPD in relation to the Islamic concept of nafs (the self or the ego). In Islamic psychology, the nafs is considered to be the driving force behind human behavior and can be divided into three categories: the nafs al-ammara (the commanding self), the nafs al-lawwama (the reproachful self), and the nafs al-mutmainna (the content self). Dr. Al-Karadaghi suggests that individuals with BPD may exhibit characteristics of the nafs al-ammara, which is characterized by impulsivity, selfishness, and a lack of self-con

Psychology: Psychology Of Aggression

Psychology of Aggression  Aggression is a behaviour that is intended to harm another individual, either physically or emotionally. It is a natural, basic human emotion, but it can also be a learned behavior. There are many different theories in psychology that attempt to explain aggression and its causes. One well-known theory is the frustration-aggression hypothesis, which proposes that aggression is a result of frustration or the blocking of an individual's goals. According to this theory, aggression is a coping mechanism that is used to try to reduce the frustration and achieve the blocked goal (Dollard et al., 1939). Another theory is the social learning theory, which suggests that aggression is learned through observation and reinforcement (Bandura, 1973). According to this theory, individuals learn aggression by observing and imitating the aggressive behavior of others, and they are more likely to engage in aggression if it is reinforced or rewarded. A third theory is the ins

Psychology: Aggression In Islamic View

Indeed, agressive behaviour and the use of violence are generally considered to be forbidden in islam, except in cases such as self-defense or religion protection against the enermies. Aggression and violence rooted from negative emotions such as anger, envy, and hatred, that are considered to be destructive and harmful to the individual and society. The Prophet Muhammad (peace be upon him) the prophet of mercy, reported to have said in Sahil Bukhari that: "The strong man is not the one who is good at wrestling, but the strong man is the one who controls himself when he is angry." However, in Islam, the importance of of self control, anger and emotions management were emphasised. Muslims are encouraged to seek peaceful resolution of conflicts and to avoid aggressive behaivours and violence whenever possible.  The Qur'an teaches: " And not equal are the good deed and the bad. Repel (evil) by that (deed) which is better; and thereupon the one whom between you and him i

First Aid: Artificial Respiration

Artificial Respiration aimed at reviving or resustating victims or patients of electrocution, severe shock or drowning and any victim requires first aid. There are main two methods of artificial respiration. They include: manual and mechanical methods. 1. Manual Methods: this methods concerned with initiating breathing through compression and relaxation of the victims' chest wall up to between 10 - 15 operations per each minute. By the time victim's breathing restored, the manual operations should be synchronised. However, manual operations include: (A) Mouth - To - Mouth Resuscitation ( known as Kiss of life): this include Holger - Nielsen technique by removing any obstructing objects from the mouth of the victim and loosening all tied clothing especially around the victim's neck, chest and waist. The head of the victim will be tilled back and closed the victim's nostrils between the operator's finger. The operator places his lips on the victim's mouth, blow ai

Psychology Research: Frustration Aggression Hypotheses

Frustration Aggression Hypotheses Or Thesis This is the thesis conducted to explain the relationship between frustration and aggression. In some books these hypotheses are named "Frustration Aggression Thesis". The frustration-aggression hypothesis is a theory in psychology that proposes that aggression is a result of frustration or the blocking of an individual's goals. According to this theory, aggression is a coping mechanism that is used to try to reduce the frustration and achieve the blocked goal (Dollard et al., 1939). Thus,  in 1939, John Dolard, Leonard W. Doob, Neal E. Miller, Orville H. mowrer and Robert R. Sears proposed this in their thesis named the "frustration aggression hypothesis". They however, suggested that frustration, which is a negative emotional state that occurs when an individual's goals or needs are thwarted or blocked, leads to aggressive behaviour as a way of coping with the frustration. According to the frustration-aggression h

Psychology: Goal Orientation & Its Effect On Academic Performances

Overview On Goal Orientation  The term goal orientation refers to a psychological concept that refers to an individual's focus on either learning and development (a "learning goal orientation") or on performance and achievement (a "performance goal orientation"). These can influence an individual's motivation, cognition, and behaviour & can have effects on academic and professional success. Researches have consistently shown that individuals with a learning goal orientation tend to have a more intrinsic, self-directed motivation, and are more likely to engage in activities that facilitate their own learning and development. Its indicated that individuals with a performance goal orientation tend to have a more extrinsic, externally-regulated motivation, and are more likely to engage in activities that demonstrate their ability or achieve a desired results. Another evidence that indicated individuals with a learning goal orientation are more likely to adop