Masassara Typoid: Hanyoyin da Yakamata Mutum Yabi Dan Kare Kai daga cutar Typoid

Cutar typhoid cutace dake haddasa zazza6i wadda asalinta kwayar bacteria ke haddasata (Salmonella Typi).

Bugudakari, cutace wadda idan ba'ayi hankali ba tana iya janyo ga hanjin dan Adam koma daga karshe ayi asarar rayuwa. Dan haka daukar matakin gaggawa nada kyau dan rage hadarin da cutar ke haddasawa.

Hanyoyin da mutane ke kamuwa da ita sun hada da shan ruwa marar tsafta, cin abinci marar tsafta, rashin wanke hannaye kahin cin abinci da kuma wadda malaria ke zuwa da ita a yanzu.

Kuma, akwai hanyoyi da mutum zai bi wajen kare kai daga kamuwa daga wannan cuta, sun hada da:

1. Wanke hannaye a ko yaushe ko kahin con abinci ko abun sha;

2. Cin abinci mai gumi da kauracewa abubuwa masu matsanancin sanyi;

3. Amfani da gishiri wajen wanke ya'yan' itatuwa ko tafasawa kahin ayi, kayan sun had a da latas, kabeji, alaiyahu, lansir da sauransu;

4. Shan ruwa mai tsafta na taimakawa wajen kare kai daga wannan bala'in Wanda Allah ya horemawa yasha ruwan roba wanda kuma baidashi kudin saye ya tafasa ruwan kahin yasha.

Insha Allah wadannan matakan zasu taimaka wajen kare kai.

Comments

Popular posts from this blog

Civil War: Sudan's Political Turmoil and It's Solution

School problem: School Dropout In Nigerian Secondary Schools & How to Reduce It

Conflict: Science, Religion and Culture