Illolin Cin Gishiri: Masu Barbada Gishiri A Abinci Na Huskantar Mutuwa da Wuri
Wani sabon bincike da mujjalar European Heart wanda ya kunshi mutane kusan 500,000 ya gani cewa mutane masu barbada gishiri a abinci na fuskantar barazanar mutuwa da wuri da kashi 28%.
Binciken kuma ya bayyana maza yan shekara 50 su suka fi fuskantar wannan matsala.
Farfesa Lu Qi Wanda ya jagoranci binciken a Amurka yace rage shan gishiri na fa'idantar da lahiar jikin dan Adam matuka.
Comments