Kanwa (Potasium): Mahimmancin Kanwa A Rayuwarmu

Kanwa na daga cikin ma'adanan kasa ko sinadarai dake dauke da sinadarin Pottasium wanda ke gina jikin tsirrai.

Babban amfaninta a fannin kamfanoni shine wajen hada takin zamani.

Kuma, tana da matukar mahimmanci ga lafiyar dan Adam wajen habbaka gabobi da zuciya.

Sai dai masanan na cewa rashin amfaninta ga abinci yahi amfaninta yawa.

Kasashe masu hako kanwa:

•Canada - Tan Miliyan 21, 97, 531

•Rasha - Tan Miliyan 13, 81,620

•Belarus - Tan Miliyan 12,205,17

•China - 7,195,10

•Israila - 13,830,5

Wasu daga cikin hanyoyin gargajiya da mutane ke amfani da kanwa:

•Ana sha dan maganin ciwon ciki

•Ana sha dan wanke mara

•Anayin abinci da ita

•Tana taimakawa wajen saurin dafuwar wake da abubuwa masu tauri

•Yin kwayoyin magani

•Yin sinadaran tsaftace ruwa

•Yin garin sabulu.

Comments

Popular posts from this blog

Civil War: Sudan's Political Turmoil and It's Solution

School problem: School Dropout In Nigerian Secondary Schools & How to Reduce It

Conflict: Science, Religion and Culture