Kula Da Lafiya: Mi ke Jawo Warin Balaga?

Wasu masana a fanin kiwon lahiya sun sheda mana kasantuwar wasu kwayoyin cuta wadanda ke haddasa warin jiki a lokacin balaga.

Akwai wasu cututtuka irinsu ciwon hanta da ciwon sukari na iya jawo warin idan sunyi tsanani.

Saidai wani bakaga Galibi amfi sanin shi a jikin matasa masu tashen balaga. Mata masu jiki saboda zufa suma akan samu warin jiki a jikinsu ta yadda ma yana iya cutar da abokan zamansu.

Duk da cewa cutace ke haddasa ta, likitoci sun bayyana tsaftace wurare da wanke su da kuma cire gashin hamutta da mara na iya taimakawa wajen kawar da ita ko ragewa dan samun natsuwa daga tsangwama.

A wasu lokutta wannan matsalar na raguwa da karuwar shekarun girma, saboda raguwar sinadarai dake hitowa lokacin balaga.


Comments

Popular posts from this blog

Sunaye (Names): Names of Hausa foods, fruits and vegetables

Cin kwari: Yadda Cin Fara Ke Amfanar Jikin Mutum

Civil War: Sudan's Political Turmoil and It's Solution