Ruwa (The Water): Ruwa da Amfaninsa Ga Lahiyar Dan Adam

Muhimmancin shan ruwa ga rayuwar dan Adam nada matukar mahimmanci. Cewar masana akwai bukatar mutum yasha lita ukku ta ruwa a kowace rana. Amfanin ruwa a jikin dan Adam ya shafi fannoni daban daban, sun hada da:

1. Shan ruwa nada amfani sosai ga lafiyar kwalwa;

2. Shan ruwa sosai na taimakawa Lahiyar koda;

3. Shan ruwa dayawa na taimakawa wajen maganin ciwon kai;

4. Yana taimakawa hasken fata;

5. Yana taimakawa wajen rage kamuwa da hadarin ciwon siga (diabetes) da hawan jini (hypertension);

6. Yana taimakawa wajen narkar da abinci cikin sauri;

7. Yana taimakawa wajen rage kamuwa da ciwon zuciya;

8. Yana taimakawa wajen rage kitse da kiba;

9. Yana rage hadarin kamuwa daga sankara (cancer).

Dan haka, kada gudun zufa ko fitsari yasa ka / ki shan ruwa sosai. Asha ruwa sosai a kowace rana dan maganine ga rayuwar dan Adam.



Comments

Popular posts from this blog

Civil War: Sudan's Political Turmoil and It's Solution

School problem: School Dropout In Nigerian Secondary Schools & How to Reduce It

Conflict: Science, Religion and Culture