Maganin Karfin Maza: Dalilan da Yasa Matasan Larabawa Ke Shan Magungunan Karfin Maza
Wani bincike da BBC ta kaddamar ya bankado yadda matasan Larabawa suka maida hankali wajen shan magungunan karfin maza dan gamsar da matansu na aure.
Ambaje kolin magunguna a wani shagon saida magungunan a unguwar Bab Al-Shaaria mai tarin tarihi dake tsakiyar birnin Alkahira, mai maganin Al-Habashi ya baje kolin magungunan wadanda ya radawa suna masu abun mamaki. Shi wannan mai magungunan yayi kaurin suna wajen said a magungunan a birnin na Masar, have yaga sauyi sosai wajen kwastomominsa cikin shekaru biyu wajen abunda sukeso.
A cewarsa akasarin maza na neman maganin karfin maza daga kamfanonin kasashen gamma kamar su sildenafil da vardenafil da Tadalafil.
Duk da akwai kwararan hujjoji, akasarin matasan da akayi hira dasu a Masar da Bahrain, BBC race matasan sunki amincewa da amfani da magungunan ko saninsu, saboda yin magana akan abunda ya shafi jima'i ya sa6awa al'ada.
A shekara ta 2012 bincike ya muna yadda Saudiyya ke kan gaba wajen amfani da magungunan kara karfin maza yayin da Masar ke biyemata.
Jaridar Al-Riyadh ta Saudiyya, ta wallafa rahoton da yayi kiyasin cewa yan kasar na kashe dala biliyan 1.5 a duk shekara domin sayen maganin karfin maza.
Maganin karfin maza da ake sha a Saudiyya ya ninka wanda ake sha a Rasha sau goma kuma yawan mutanen Rasha ya ninja na Saudiyya sau biyar.
Sakamakon wani bincike a baya bayannan daga "Arab Journal Of Urology" ya muna cewa mashi 40 cikin 100 na matasan Saudiyya na shan magungunan karfin maza.
Babu makawa kowa yasan wasu maza nada sha'awa mai karfi.
An soma ganin wani maganin karfin maza mai suna Al-Farkoush a shagunan Masar mai kama da cakuleti, ana sayar dashi akan dala 0.05.
Bayan fara saida shi a kasuwa gomnati ta hana saidashi, aka kama masu saidashi saboda wasu rahotanni dake cewa ana saidawa yara.
Amfi Sabin dattawa da amfani da irin wannan magungunan.
A Yemen bayanan maaikatar lafiya sun Nina cewa mazan yan tsakanin shekaru 20 zuwa 45 sunfi amfani dashi.
Wasu rahotanni daga kasar sun nuna cewa amfani da Viagra da Cialis sun zama abubuwanda aka saba dash wajen jima'i a tsakanin matasa mazan tun bayan fara yakin basasa tsakanin Houthi da Dakarun hadin gwiwa da Saudiyya ke jagoranta.
Farfesa Mohammed SFazi na bangaren haihuwa haihuwa a Tunisia ya bayyanawa BBC cewa wadannan magungunan bawai suna tayar da sha'awa bane anyi su ne domin wadanda suka manyanta masu fama da matsaloli na rashin karfin zakarinsu.
Yanzu matasan na fama da wata matsala kamar yadda Shereen El Feki yar jarida a Masar da Burtaniya kuma marubuciyar littafin "Sex and the Citedel: intimate life ina a challenging Arab World" ta bayyana.
A lokacin da take mayar da martani kan wani bincike na daidaiton jinsi da aka gudanar a Gabas Ta Tsakiya wanda majalissar Dinkin Duniya ke goyon bays, MS El Feki ta bayyana cewa duk kusan mazan da muka tunkara sun bayyana fargabarsu kan abunda zai faru nan gaba da kuma Samar wa iyalansu abinci.
Maza da da dama sun kika kan yadda ake bukatar maza su zama inda wasu Mayan suke cewa yadda wasu mazan ba maza bane a yanzu.
Comments