Posts

Showing posts from July, 2022

Religion Politics 2022: Christian Should Seek For Alternative Party 2023 - Dogara

The former speaker of Nigerian House of Representative Rt. Hon. Yakubu Dogara told press express Nigeria that " if Muslims in the north don't trust southern Muslim for any reasons, why should christians in Nigeria trust a Muslim from south and north?" According to him APC wants to disintegrate Nigeria like Yugoslavian and USSR. He added that "righteousness exacts a nation but sin is a reproach to my people. Truth must be told, any one who is not bringing us together is consciously tearing us apart".

Monkeypox Virus Outbreak 2022: US World Leading Cases In Monkeypox Infections

The US Centers for Disease Control and Prevention (CDC) has reported about more than 1000 new cases of monkeypox virus for over one day, daily infection smashing counts this lead the US at the center of the new outbreak. About 1,048 confirmed cases by CDC on Wednesday brought a total case count to 4639 nationwide. More than 75 countries spotted 18,000 infections with Spain now holding the number two spot in the case with 3,738. Moreover, the major spike cases, the US infections rate remain below other countries experiencing outbreaks, for about one case per 100,000, Spain reported seven per 100,000 while Britain and Germany have placed the number at three 100,000.

Karin Jini (Blood Tonic): Yadda Zaka Kara Jini Cikin Sauki Da Kanka

Mahimmancin jini a jikin dan Adam ya wuce tunani matuka, domin gudanar da ayyuka na yau da kullum jiki na bukatar wadataccen jini, yana cikin aikin jini zagayawa da abinci cikin jiki bayan maida shi sinadarin da jini ke iya daukar sa. Sannan jini nada kwayoyin halittu kamar haka: • Red Blood Cells (Kwayoyin jini jajjaye). • White Blood Cells (Kwayoyin Jini Farare). • Plasma (Ruwa mai dauke da abinci). Ya zama wajibi mutum ya inganta wadatar jini a jiki saboda karancin jini a jiki na haddasa rauni a jiki. Akwai abinci da dama dake kara yawan jini a jikin dan Adam. Sune ya kamata mutum yaci dan Karin yawan jini. ABINCI MAI DAUKE DA SINADARAN IRON Sun hada da kifi, madara, wake, nono, Jan nama, cin anta, cin koda, cin naman kaji, kwai da ganyaye. ABINCI MAI DAUKE DA SINADARAN FOLIC ACID Sun hada da alayyahu, ayaba, anta, wake, lemun tsami, lemun zaki da kwai. ABINCI MAI DAUKE DA SINADARAN VITAMIN C Sun hada da tumatari, lemun tsami, lemun zaki, Jan nama, naman kaji, kwai da alayyahu. Idan...

Family Planning: A method To Avoid Pregnancy/ STDs

The single and most effective method of avoiding pregnancy is the use of contraceptive (Condom). World Health Organisation (2021) explained that when condom used correctly and consistently, are safe and highly effective in: preventing unwanted pregnancy, preventing sexually transmitted infections including the deadly virus of HIV.  However, people at this time relied on drugs mostly consumed daily to avoid pregnancy for either unwanted pregnancy or economic situation of life. These drugs were causing problems to mostly women using them or sometimes leading to bleeding, miscarriage and serious ilment. As a result, women and husband's are advised to used safer ways of avoiding pregnancies for the sake of having happy family life.

Hakora (Teeth): Yadda Ya Kamata Kuyi Wajen Goge Hakoranku

Goge baki wata al'adace da mutane keyi domin tsafta da kuma kula da lafiyar hakora da bakunansu. Wannan al'ada ta dade tun kafin zuwan man goge baki.  Bayan zuwan Mayan zamani wajen kula da wanke hakoranmu da bakunanmu, bincike ya nuna da yawan mu bamu iya goge bakin ba. A cewar wani rahoto daga BBC, hukumar inshorar lafiyar ta Burtaniya ta gano cewa kusan Rabin mutum dubu biyu da jami'an lafiyar hakoranta suka tattauna dasu, ba su ma san yadda zasu wanke bakunansu ba yadda ya kamata. Farfesa Josefine Hirschfeld, kuma kwararriya a fannin lafiyar hakora tace " akwai yiwuwar duk wanda bai tattauna da likitan hakoransa ba yana wanke bakinsa ba daidai ba". Nigel Carter, wani babban jami'i a gidauniyar lafiya ta oral a Burtaniya shima yace " Ina ganin yana da mutukar rikitarwa yadda ake bada bayanan yadda ya kamata a wanke hakora a intanet ba daidai ba, a haka ake bada bayanan karya". HANYAR DATA DACE DOMIN WANKE HAKORA Mafi rinjayen mutane sun dauka cewa...

Kula Da Jiki: Dubarun Gyaran Jikin Mata Da Suka Wuce Shekaru 50

Kamar yadda lokacin balaga da kuruciya suke cike da kalubale haka shekarun tsufa suke cike da nasu kalubalen. Mata da suka wuce shekaru hamsin na da bukatar amfani da dubaru domin gyaran jiki sosai dan kare martabar fatar jikinsu da dubarun ingantasu. Akwai bukatar sanin dubaru domin gyaran jiki ga mata da suka wuce shekaru hamsin wanda ba sai sun kashe kudade ba masu yawa. <script async src="https://pagead2.googlesyndication.com/pagead/js/adsbygoogle.js?client=ca-pub-6362946090284915" crossorigin="anonymous"></script> <ins class="adsbygoogle" style="display:block; text-align:center;" data-ad-layout="in-article" data-ad-format="fluid" data-ad-client="ca-pub-6362946090284915" data-ad-slot="7023610059"></ins> <script> (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); </script> Wata mujallar kiwon lafiyar bil'adama ta Amurka WebMD, ta ...

Kula Da Iyali: Yadda Zaku Rika Sa Ido Kan Wayoyin Ya'ya'nku

Dr. Maymunah Kadiri wata kwararriya a kan fannin lafiyar kwalwa da gabobi tayima BBC karin bayani akan abubuwan da mutane zasu iyayi dan sanya ido kan yara masu amfani da wayar salula da intanet. Iyaye na iya sauke manhajar "Family Link" zata bada bayanan shafukan da yara ke shiga da basu kamata ba. Irin wannan tsarin tabi wajen bibiyar ya'ya'nta dake amfani da yanar gizo. Sauran shawarwari sun hada da: • Sanya kariya a talabijin mai tauraron dan Adam Dan toshe tashoshi da bai kamata yara su Shiga ba; • Sanya kariya a shafikan intanet na iyaye kamarsu YouTube da Netflix; • Kula da yadda suke amfani da Wi-Fi; • Hukumomin makarantu da iyaye su rika binciken wayoyin dalibansu musamma  yan makarantun kwana; • Sanya ido akan abubuwan da yaranku suke musamman cikin dare bayan kowa ya kwanta; • Amfani da WhatsApp web wajen shiga cikin abubuwan da suke tattaunawa a ciki da sanin suwa suke abota dasu; Zan rufe da tawa shawarar wadda itace yi masu nasiha akai-akai da tsoratar d...

Amfani Da Salula (Handsets): Wace Shekara Ya Kamata Yaranku Su Fara Rike Wayar Salula?

A wata hira da BBC tayi da wata kwararraya Dr. Maymunah Kadiri ta bayyana shekarun da ya kamata yaranky su fara rike wayar salula. A cewarta a shekaru na 13 da haihuwa ya kamata yaranku su fara time wayar salula karkashin sa idon iyayensu. Haka zalika, ta kara da cewa kamata yayi iyaye da makarantu su nemi taimakon kwararru da fasahar zamani wajen sanya ido domin San in halin da yaransu Duke ciki da goge abubuwa marassa amfani. Kuma, yawanci lokaci yara na kallon abubuwa da suka shafi batsa da abubuwa marassa amfani wanda na iya haifa masu da matsaloli ga lafiyar kwalwarsu. Dr. Maymunah ta kara da cewa yaran wannan zamanin suna da matukar basira suna son abubuwa da yawa Sannan suna iya tire kowane irin shingle na hanasu Shiva shafukan da bai kamata su shiga ba irinsu Google. A cewarta yaran na iya nuns bacin ransu akan wannan hanin amma suna bukatar dagiya. Wasu daga cikinsu sunfi shiga shafuka marassa kyau a lokacin suna makaranta "saboda muamala da abokai". Yana daga cikin ...

Jima'i (sexual intercourse): Mike kawo Jin Zafi Lokacin Jima'i?

Mutane da dama na kukan jin zafi lokuttan jima'i da iyalensu har matsalar ta jawo rabuwar aururruka masu yawa sosai. Wannan matsalar na hana jin dadin saduwar aure mai gamsarwa sosai da haifar da korafe-korafe tsakanin ma'aurata. Wannan matsalar ta shafi maza da matansu na aure. Wai mike kawo wannan matsalar? Ansa anan itace:  Abubuwa dake kawo wannan matsalar sun hada da: 1. Tunanin cewa za'a iya jin zafin lokacin jima'in; 2. Matsaloli masu alaka da mahaifa; 3. Ciwon sanyi ga maza; 4. Kumburin prostate ko mafitsara; 5. Sanyin mahaifa ko mafitsara; 6. Yin jima'i bayan haihuwa; 7. Bushewar Mara. RABE-RABEN JIN ZAFI LOKACIN JIMA'I 1. Akwai jin zafi a farkon al'aura: wannan na faruwa dalilin bushewar gaba ko shigar kwayar cuta; 2. Akwai jin zafi cikin al'ura: wannan yana faruwa ne a dalilin wani aiki na tiyata ko matsalolin mahaifa; 3. Basir: matsalolin basir musamman ga masu shan sukari na haifar da jin zafi a lokacin jima'i, a wani lokacin ma basir di...

Ruwa (The Water): Ruwa da Amfaninsa Ga Lahiyar Dan Adam

Muhimmancin shan ruwa ga rayuwar dan Adam nada matukar mahimmanci. Cewar masana akwai bukatar mutum yasha lita ukku ta ruwa a kowace rana. Amfanin ruwa a jikin dan Adam ya shafi fannoni daban daban, sun hada da: 1. Shan ruwa nada amfani sosai ga lafiyar kwalwa; 2. Shan ruwa sosai na taimakawa Lahiyar koda; 3. Shan ruwa dayawa na taimakawa wajen maganin ciwon kai; 4. Yana taimakawa hasken fata; 5. Yana taimakawa wajen rage kamuwa da hadarin ciwon siga (diabetes) da hawan jini (hypertension); 6. Yana taimakawa wajen narkar da abinci cikin sauri; 7. Yana taimakawa wajen rage kamuwa da ciwon zuciya; 8. Yana taimakawa wajen rage kitse da kiba; 9. Yana rage hadarin kamuwa daga sankara (cancer). Dan haka, kada gudun zufa ko fitsari yasa ka / ki shan ruwa sosai. Asha ruwa sosai a kowace rana dan maganine ga rayuwar dan Adam.

Illolin Cin Gishiri: Masu Barbada Gishiri A Abinci Na Huskantar Mutuwa da Wuri

Wani sabon bincike da mujjalar European Heart wanda ya kunshi mutane kusan 500,000 ya gani cewa mutane masu barbada gishiri a abinci na fuskantar barazanar mutuwa da wuri da kashi 28%. Binciken kuma ya bayyana maza yan shekara 50 su suka fi fuskantar wannan matsala. Farfesa Lu Qi Wanda ya jagoranci binciken a Amurka yace rage shan gishiri na fa'idantar da lahiar jikin dan Adam matuka.

Maganin Karfin Maza: Dalilan da Yasa Matasan Larabawa Ke Shan Magungunan Karfin Maza

Wani bincike da BBC ta kaddamar ya bankado yadda matasan Larabawa suka maida hankali wajen shan magungunan karfin maza dan gamsar da matansu na aure. Ambaje kolin magunguna a wani shagon saida magungunan a unguwar Bab Al-Shaaria mai tarin tarihi dake tsakiyar birnin Alkahira, mai maganin Al-Habashi ya baje kolin magungunan wadanda ya radawa suna masu abun mamaki. Shi wannan mai magungunan yayi kaurin suna wajen said a magungunan a birnin na Masar, have yaga sauyi sosai wajen kwastomominsa  cikin shekaru biyu wajen abunda sukeso. A cewarsa akasarin maza na neman maganin karfin maza daga kamfanonin kasashen gamma kamar su sildenafil da vardenafil da Tadalafil. Duk da akwai kwararan hujjoji, akasarin matasan da akayi hira dasu a Masar da Bahrain, BBC race matasan sunki amincewa da amfani da magungunan ko saninsu, saboda yin magana akan abunda ya shafi jima'i ya sa6awa al'ada. A shekara ta 2012 bincike ya muna yadda Saudiyya ke kan gaba wajen amfani da magungunan kara karfin maza y...

Kanwa (Potasium): Mahimmancin Kanwa A Rayuwarmu

Kanwa na daga cikin ma'adanan kasa ko sinadarai dake dauke da sinadarin Pottasium wanda ke gina jikin tsirrai. Babban amfaninta a fannin kamfanoni shine wajen hada takin zamani. Kuma, tana da matukar mahimmanci ga lafiyar dan Adam wajen habbaka gabobi da zuciya. Sai dai masanan na cewa rashin amfaninta ga abinci yahi amfaninta yawa. Kasashe masu hako kanwa: •Canada - Tan Miliyan 21, 97, 531 •Rasha - Tan Miliyan 13, 81,620 •Belarus - Tan Miliyan 12,205,17 •China - 7,195,10 •Israila - 13,830,5 Wasu daga cikin hanyoyin gargajiya da mutane ke amfani da kanwa: •Ana sha dan maganin ciwon ciki •Ana sha dan wanke mara •Anayin abinci da ita •Tana taimakawa wajen saurin dafuwar wake da abubuwa masu tauri •Yin kwayoyin magani •Yin sinadaran tsaftace ruwa •Yin garin sabulu.

Kula Da Lafiya: Mi ke Jawo Warin Balaga?

Wasu masana a fanin kiwon lahiya sun sheda mana kasantuwar wasu kwayoyin cuta wadanda ke haddasa warin jiki a lokacin balaga. Akwai wasu cututtuka irinsu ciwon hanta da ciwon sukari na iya jawo warin idan sunyi tsanani. Saidai wani bakaga Galibi amfi sanin shi a jikin matasa masu tashen balaga. Mata masu jiki saboda zufa suma akan samu warin jiki a jikinsu ta yadda ma yana iya cutar da abokan zamansu. Duk da cewa cutace ke haddasa ta, likitoci sun bayyana tsaftace wurare da wanke su da kuma cire gashin hamutta da mara na iya taimakawa wajen kawar da ita ko ragewa dan samun natsuwa daga tsangwama. A wasu lokutta wannan matsalar na raguwa da karuwar shekarun girma, saboda raguwar sinadarai dake hitowa lokacin balaga.

Furfura (Grey Hair): Dalilan Saurin Fitowar Furfura

 Galibin mutane sunyi imani cewa furfura alamace ta tsufa kuma tana fara fitowa mutane yan shekara 50 zuwa sama. Kash! Saidai akwai mutane kamar ni da furfura ke fitomawa daga shekaru 20. Fitowar furfura da wuri ba alama bace dake nuna wata cuta ta kama mutum ko yaushe, saidai a wasu lokutta. Babu wani bincike a yanzu dake nuna dalilan da yasa take fitowa da wuri, saidai ga wasu abubuwa dake iya jawo fitowarta da wuri: 1. Shan taba sigari 2. Alepocia areata 3. Yanayin gado 4. Ciwon thyroid 5. Matsananciyar damuwa 6. Amfani da kayan rinin gashi 7. Karancin vit B12, B6, D, E da biotin Yadda mutum zai rage fitowar furfura da wuri, dubarun hun hada da: 1. Cin kwai 2. Cin Mayan itace  3. Cin ganyaye 4. Shan Madara 5. Shan green tea 6. Cin nama 7. Muamala da man zaitun 8. Cin kifi

Masassara Typoid: Hanyoyin da Yakamata Mutum Yabi Dan Kare Kai daga cutar Typoid

Cutar typhoid cutace dake haddasa zazza6i wadda asalinta kwayar bacteria ke haddasata (Salmonella Typi). Bugudakari, cutace wadda idan ba'ayi hankali ba tana iya janyo ga hanjin dan Adam koma daga karshe ayi asarar rayuwa. Dan haka daukar matakin gaggawa nada kyau dan rage hadarin da cutar ke haddasawa. Hanyoyin da mutane ke kamuwa da ita sun hada da shan ruwa marar tsafta, cin abinci marar tsafta, rashin wanke hannaye kahin cin abinci da kuma wadda malaria ke zuwa da ita a yanzu. Kuma, akwai hanyoyi da mutum zai bi wajen kare kai daga kamuwa daga wannan cuta, sun hada da: 1. Wanke hannaye a ko yaushe ko kahin con abinci ko abun sha; 2. Cin abinci mai gumi da kauracewa abubuwa masu matsanancin sanyi; 3. Amfani da gishiri wajen wanke ya'yan' itatuwa ko tafasawa kahin ayi, kayan sun had a da latas, kabeji, alaiyahu, lansir da sauransu; 4. Shan ruwa mai tsafta na taimakawa wajen kare kai daga wannan bala'in Wanda Allah ya horemawa yasha ruwan roba wanda kuma baidashi kudin...