Posts

Matakan Tattalin Arziki: Dubarun Rage Cin "Data" Don Shiga Intanet

A yanzu data nada matukar amfani ga rayuwar al'ummar duniya baki daya saboda masayar bayanai. Mahimmancin data a yanzu ya kusa daya dana abinci da kudin kashewa. Amfani da data bai tsaya kan samari da yan'mata ba, kawao harda manyan mutane saboda shiga dan sanin halin da duniya take ciki.  Duk duniya anti itifakin Najeriya na daya daga cikin kasashr masu tsadar data, wasu kasashen data kyautane da zaran ka sayi katin buga waya za'a bada data kyauta. Yan' Najeriya sunyi koke-kore kala-kala dan rage farashints amma abun yaci tura. Kamfanonin wayar na koken cewa rashin wutar lantarki da tsadar diesel na sanya sana'ar tasu cikin gararin tsada, shiyasa farashin data da kira ways ya gagara raguwa a kasar. Duk da haka mutum na iya amfani da dubaru dan rage banna da asarar data lokacin shiga yanar gizo ta intanet. Dubarun sun hada da : 1. Iyakance yawan "Data" da manhajojji waya zasuyi amfani dasu wanda a turance ake cewa "data limit". Wannan na daga cik...

Kayan Marmari: Amfanin Abarba Ga Lafiyar Mutum

Kayan marmari, kayane da ake ci dan jin dadi da Gina jiki. Bayan haka likitoci na bada shawarar cin su da amfani dashi domin kiyaye lafiyar jiki. Kayan marmari sun hada da su ayaba, lemun zaki, kankana, abarba, attufah da sauransu. A nan zamuyi magana akan yadda cin abarba ke kara gina jikin dan Adam. Amfanin Abarba Wajen Gina Jikin Dan Adam 1. Rana bada Mariya daga cututtuka : watau tana dauke da sinadaran "antioxidant" wanda ke taimkawa wajen rage kamuwa da cututtukan kansa, sukari da zuciya. 2. Tana karawa jiki garkuwa : tana matukar taimakawa wajen karfafa garkuwar jikin dan Adam ta hangar kare jiki daga kamuwa daga cututtuka sosai. 3. Tana dauke da sinadarai masu gina jikin dan Adam: Abarba na dauke da sinadarai masu yawa masu kara lafiyar jikin dan Adam kamar su "copper, vitamin c, vitamin B6, manganese, fiber, protein, calories,carbs, thiamine, folate da pottasium". Wanda dukansu ke taimakawa jiki da kaifin kwalwa. 4. Tana taimakawa wajen saurin narkar da abi...

Rashin Gyaran Jiki: Mi ke Kawo Zubewar Kyan Jikin Mace Bayan Aure?

Dan kinyi aure baya nufin shikenan kin gama ko kin tsufa, sai a daina gayu da kwalisa, yin haka ba daidai bane. Ko da kinyi aure kin haihu baya hanaki gyaran jiki da kyautata jikin ta hanyar kwalliya da gayu ga mijinki, yin haka zai sa ki kara daraja a wajen miji. Galibin mata sun dauka cewa kwalliya da gyaran jiki na yan mata ne ko anayi ne lokacin mace na budurwa ko tana neman mijin aure ko mashinshini. Rashin kwalliya da gyara jiki ga mata masu aure ya jawowa mafi yawa daga cikinsu matsala. Matsalar ta hada da rashin kula daga miji da kuma yan kalle kallen matan wajen masu kwalisa. Yar'uwa kiyi bakin kokarinki wajen gyaran jikinki da tsafta dan hana mijinki kallon mata a waje ko tunanin yi maki kishiya babu shiri.  Cikin gyararrakin da zakiyi sun hada da: 1. Gyaran nono dan kada ya fadi da diri; 2. Gyaran fatan jiki tayi kyalli; 3. Yin kwalliya dan miji ya gani; 4. Yin kwalliyar tufafi 5. Sanya turare a jiki ko yaushe dan miji yaji kanshi. Dalilan Zubewar Kyan Jikin Mace Bayan A...

Banking: Bank of England Warns "Long Recession"

The bank of England has raised interest rates by .5% which is the sharpest increment in 27 years to 1.75% in a sixth successive hike and predict will enter five successive quarters of recession. The recent highest inflation in the country hit 9.4% in the year to June and expected to continue rising.

Irans Nuclear Talks 2023: The Chief Iran Negotiator Travels To Vienna For Nuclear Deals Talks

Iran's chief negotiator Ali Bagheri Kani has arrived in Vienna for reviving negotiations of 2015 nuclear pact. Bagheri Kani previously had stated that the ball was in Washington's court to "show maturity and act responsibly" according to RT news. The talks are expected to resume today according local media reports. Details of the negotiations will be published after compilation.

Russian-Ukharine War 2022: UN Rejects Nuclear Plant Visit - Moscow

The United Nations nuclear agency has refused Russia's offer to arrange a visit to the completely out of control nuclear power plant of Zaporizhzhia despite experts urging it's needed to avoid a nuclear accident, according Moscow reports. The plan visit was canceled just days before the visit was  due to take place despite arranged complex logistics, Moscow said. The Director General of the International Atomic Energy Agency (IAEA) Rafael Grossi warned "we are not sure the plant is getting all it needs...there is a lot of nuclear material in need of inspection. You have a catalog of things that should never be happening in any nuclear facility".

End of Ottoman's Empire: Treaty Of Berlin

The Ottoman's Empire lost huge Balkan territories by accepting and signing the treaty of Berlin which practically ended the Empire as a significant European power on 13th July, 1878. The treaty of Berlin was signed by the Ottoman' Empire and other major European Powers including the United Kingdom, Austria-Hungary, France, Germany, kingdom of Italy and Russia. The signing of this treaty reduced tremendously the Ottoman's Empire territorial possessions in the Balkans. The treaty however, recognised the independence of the de facto sovereign of Romania, Serbia and Montenegro. Between 1876-1878 during the serbo-Turkish war, Russia threatened the Ottoman's Empire to sign a truce with the Serbians in order to stop war. The first war between Serbians and Turkeye was won by the Ottoman's Empire but with Russian support to Serbia, the Ottoman's lost the second war and treaty of San Stefaw on 3rd March, 1878 was imposes on the Ottoman's by Russia. One month between 1...

Religion Politics 2022: Christian Should Seek For Alternative Party 2023 - Dogara

The former speaker of Nigerian House of Representative Rt. Hon. Yakubu Dogara told press express Nigeria that " if Muslims in the north don't trust southern Muslim for any reasons, why should christians in Nigeria trust a Muslim from south and north?" According to him APC wants to disintegrate Nigeria like Yugoslavian and USSR. He added that "righteousness exacts a nation but sin is a reproach to my people. Truth must be told, any one who is not bringing us together is consciously tearing us apart".

Monkeypox Virus Outbreak 2022: US World Leading Cases In Monkeypox Infections

The US Centers for Disease Control and Prevention (CDC) has reported about more than 1000 new cases of monkeypox virus for over one day, daily infection smashing counts this lead the US at the center of the new outbreak. About 1,048 confirmed cases by CDC on Wednesday brought a total case count to 4639 nationwide. More than 75 countries spotted 18,000 infections with Spain now holding the number two spot in the case with 3,738. Moreover, the major spike cases, the US infections rate remain below other countries experiencing outbreaks, for about one case per 100,000, Spain reported seven per 100,000 while Britain and Germany have placed the number at three 100,000.

Karin Jini (Blood Tonic): Yadda Zaka Kara Jini Cikin Sauki Da Kanka

Mahimmancin jini a jikin dan Adam ya wuce tunani matuka, domin gudanar da ayyuka na yau da kullum jiki na bukatar wadataccen jini, yana cikin aikin jini zagayawa da abinci cikin jiki bayan maida shi sinadarin da jini ke iya daukar sa. Sannan jini nada kwayoyin halittu kamar haka: • Red Blood Cells (Kwayoyin jini jajjaye). • White Blood Cells (Kwayoyin Jini Farare). • Plasma (Ruwa mai dauke da abinci). Ya zama wajibi mutum ya inganta wadatar jini a jiki saboda karancin jini a jiki na haddasa rauni a jiki. Akwai abinci da dama dake kara yawan jini a jikin dan Adam. Sune ya kamata mutum yaci dan Karin yawan jini. ABINCI MAI DAUKE DA SINADARAN IRON Sun hada da kifi, madara, wake, nono, Jan nama, cin anta, cin koda, cin naman kaji, kwai da ganyaye. ABINCI MAI DAUKE DA SINADARAN FOLIC ACID Sun hada da alayyahu, ayaba, anta, wake, lemun tsami, lemun zaki da kwai. ABINCI MAI DAUKE DA SINADARAN VITAMIN C Sun hada da tumatari, lemun tsami, lemun zaki, Jan nama, naman kaji, kwai da alayyahu. Idan...

Family Planning: A method To Avoid Pregnancy/ STDs

The single and most effective method of avoiding pregnancy is the use of contraceptive (Condom). World Health Organisation (2021) explained that when condom used correctly and consistently, are safe and highly effective in: preventing unwanted pregnancy, preventing sexually transmitted infections including the deadly virus of HIV.  However, people at this time relied on drugs mostly consumed daily to avoid pregnancy for either unwanted pregnancy or economic situation of life. These drugs were causing problems to mostly women using them or sometimes leading to bleeding, miscarriage and serious ilment. As a result, women and husband's are advised to used safer ways of avoiding pregnancies for the sake of having happy family life.

Hakora (Teeth): Yadda Ya Kamata Kuyi Wajen Goge Hakoranku

Goge baki wata al'adace da mutane keyi domin tsafta da kuma kula da lafiyar hakora da bakunansu. Wannan al'ada ta dade tun kafin zuwan man goge baki.  Bayan zuwan Mayan zamani wajen kula da wanke hakoranmu da bakunanmu, bincike ya nuna da yawan mu bamu iya goge bakin ba. A cewar wani rahoto daga BBC, hukumar inshorar lafiyar ta Burtaniya ta gano cewa kusan Rabin mutum dubu biyu da jami'an lafiyar hakoranta suka tattauna dasu, ba su ma san yadda zasu wanke bakunansu ba yadda ya kamata. Farfesa Josefine Hirschfeld, kuma kwararriya a fannin lafiyar hakora tace " akwai yiwuwar duk wanda bai tattauna da likitan hakoransa ba yana wanke bakinsa ba daidai ba". Nigel Carter, wani babban jami'i a gidauniyar lafiya ta oral a Burtaniya shima yace " Ina ganin yana da mutukar rikitarwa yadda ake bada bayanan yadda ya kamata a wanke hakora a intanet ba daidai ba, a haka ake bada bayanan karya". HANYAR DATA DACE DOMIN WANKE HAKORA Mafi rinjayen mutane sun dauka cewa...

Kula Da Jiki: Dubarun Gyaran Jikin Mata Da Suka Wuce Shekaru 50

Kamar yadda lokacin balaga da kuruciya suke cike da kalubale haka shekarun tsufa suke cike da nasu kalubalen. Mata da suka wuce shekaru hamsin na da bukatar amfani da dubaru domin gyaran jiki sosai dan kare martabar fatar jikinsu da dubarun ingantasu. Akwai bukatar sanin dubaru domin gyaran jiki ga mata da suka wuce shekaru hamsin wanda ba sai sun kashe kudade ba masu yawa. <script async src="https://pagead2.googlesyndication.com/pagead/js/adsbygoogle.js?client=ca-pub-6362946090284915" crossorigin="anonymous"></script> <ins class="adsbygoogle" style="display:block; text-align:center;" data-ad-layout="in-article" data-ad-format="fluid" data-ad-client="ca-pub-6362946090284915" data-ad-slot="7023610059"></ins> <script> (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); </script> Wata mujallar kiwon lafiyar bil'adama ta Amurka WebMD, ta ...

Kula Da Iyali: Yadda Zaku Rika Sa Ido Kan Wayoyin Ya'ya'nku

Dr. Maymunah Kadiri wata kwararriya a kan fannin lafiyar kwalwa da gabobi tayima BBC karin bayani akan abubuwan da mutane zasu iyayi dan sanya ido kan yara masu amfani da wayar salula da intanet. Iyaye na iya sauke manhajar "Family Link" zata bada bayanan shafukan da yara ke shiga da basu kamata ba. Irin wannan tsarin tabi wajen bibiyar ya'ya'nta dake amfani da yanar gizo. Sauran shawarwari sun hada da: • Sanya kariya a talabijin mai tauraron dan Adam Dan toshe tashoshi da bai kamata yara su Shiga ba; • Sanya kariya a shafikan intanet na iyaye kamarsu YouTube da Netflix; • Kula da yadda suke amfani da Wi-Fi; • Hukumomin makarantu da iyaye su rika binciken wayoyin dalibansu musamma  yan makarantun kwana; • Sanya ido akan abubuwan da yaranku suke musamman cikin dare bayan kowa ya kwanta; • Amfani da WhatsApp web wajen shiga cikin abubuwan da suke tattaunawa a ciki da sanin suwa suke abota dasu; Zan rufe da tawa shawarar wadda itace yi masu nasiha akai-akai da tsoratar d...

Amfani Da Salula (Handsets): Wace Shekara Ya Kamata Yaranku Su Fara Rike Wayar Salula?

A wata hira da BBC tayi da wata kwararraya Dr. Maymunah Kadiri ta bayyana shekarun da ya kamata yaranky su fara rike wayar salula. A cewarta a shekaru na 13 da haihuwa ya kamata yaranku su fara time wayar salula karkashin sa idon iyayensu. Haka zalika, ta kara da cewa kamata yayi iyaye da makarantu su nemi taimakon kwararru da fasahar zamani wajen sanya ido domin San in halin da yaransu Duke ciki da goge abubuwa marassa amfani. Kuma, yawanci lokaci yara na kallon abubuwa da suka shafi batsa da abubuwa marassa amfani wanda na iya haifa masu da matsaloli ga lafiyar kwalwarsu. Dr. Maymunah ta kara da cewa yaran wannan zamanin suna da matukar basira suna son abubuwa da yawa Sannan suna iya tire kowane irin shingle na hanasu Shiva shafukan da bai kamata su shiga ba irinsu Google. A cewarta yaran na iya nuns bacin ransu akan wannan hanin amma suna bukatar dagiya. Wasu daga cikinsu sunfi shiga shafuka marassa kyau a lokacin suna makaranta "saboda muamala da abokai". Yana daga cikin ...

Jima'i (sexual intercourse): Mike kawo Jin Zafi Lokacin Jima'i?

Mutane da dama na kukan jin zafi lokuttan jima'i da iyalensu har matsalar ta jawo rabuwar aururruka masu yawa sosai. Wannan matsalar na hana jin dadin saduwar aure mai gamsarwa sosai da haifar da korafe-korafe tsakanin ma'aurata. Wannan matsalar ta shafi maza da matansu na aure. Wai mike kawo wannan matsalar? Ansa anan itace:  Abubuwa dake kawo wannan matsalar sun hada da: 1. Tunanin cewa za'a iya jin zafin lokacin jima'in; 2. Matsaloli masu alaka da mahaifa; 3. Ciwon sanyi ga maza; 4. Kumburin prostate ko mafitsara; 5. Sanyin mahaifa ko mafitsara; 6. Yin jima'i bayan haihuwa; 7. Bushewar Mara. RABE-RABEN JIN ZAFI LOKACIN JIMA'I 1. Akwai jin zafi a farkon al'aura: wannan na faruwa dalilin bushewar gaba ko shigar kwayar cuta; 2. Akwai jin zafi cikin al'ura: wannan yana faruwa ne a dalilin wani aiki na tiyata ko matsalolin mahaifa; 3. Basir: matsalolin basir musamman ga masu shan sukari na haifar da jin zafi a lokacin jima'i, a wani lokacin ma basir di...

Ruwa (The Water): Ruwa da Amfaninsa Ga Lahiyar Dan Adam

Muhimmancin shan ruwa ga rayuwar dan Adam nada matukar mahimmanci. Cewar masana akwai bukatar mutum yasha lita ukku ta ruwa a kowace rana. Amfanin ruwa a jikin dan Adam ya shafi fannoni daban daban, sun hada da: 1. Shan ruwa nada amfani sosai ga lafiyar kwalwa; 2. Shan ruwa sosai na taimakawa Lahiyar koda; 3. Shan ruwa dayawa na taimakawa wajen maganin ciwon kai; 4. Yana taimakawa hasken fata; 5. Yana taimakawa wajen rage kamuwa da hadarin ciwon siga (diabetes) da hawan jini (hypertension); 6. Yana taimakawa wajen narkar da abinci cikin sauri; 7. Yana taimakawa wajen rage kamuwa da ciwon zuciya; 8. Yana taimakawa wajen rage kitse da kiba; 9. Yana rage hadarin kamuwa daga sankara (cancer). Dan haka, kada gudun zufa ko fitsari yasa ka / ki shan ruwa sosai. Asha ruwa sosai a kowace rana dan maganine ga rayuwar dan Adam.

Illolin Cin Gishiri: Masu Barbada Gishiri A Abinci Na Huskantar Mutuwa da Wuri

Wani sabon bincike da mujjalar European Heart wanda ya kunshi mutane kusan 500,000 ya gani cewa mutane masu barbada gishiri a abinci na fuskantar barazanar mutuwa da wuri da kashi 28%. Binciken kuma ya bayyana maza yan shekara 50 su suka fi fuskantar wannan matsala. Farfesa Lu Qi Wanda ya jagoranci binciken a Amurka yace rage shan gishiri na fa'idantar da lahiar jikin dan Adam matuka.

Maganin Karfin Maza: Dalilan da Yasa Matasan Larabawa Ke Shan Magungunan Karfin Maza

Wani bincike da BBC ta kaddamar ya bankado yadda matasan Larabawa suka maida hankali wajen shan magungunan karfin maza dan gamsar da matansu na aure. Ambaje kolin magunguna a wani shagon saida magungunan a unguwar Bab Al-Shaaria mai tarin tarihi dake tsakiyar birnin Alkahira, mai maganin Al-Habashi ya baje kolin magungunan wadanda ya radawa suna masu abun mamaki. Shi wannan mai magungunan yayi kaurin suna wajen said a magungunan a birnin na Masar, have yaga sauyi sosai wajen kwastomominsa  cikin shekaru biyu wajen abunda sukeso. A cewarsa akasarin maza na neman maganin karfin maza daga kamfanonin kasashen gamma kamar su sildenafil da vardenafil da Tadalafil. Duk da akwai kwararan hujjoji, akasarin matasan da akayi hira dasu a Masar da Bahrain, BBC race matasan sunki amincewa da amfani da magungunan ko saninsu, saboda yin magana akan abunda ya shafi jima'i ya sa6awa al'ada. A shekara ta 2012 bincike ya muna yadda Saudiyya ke kan gaba wajen amfani da magungunan kara karfin maza y...

Kanwa (Potasium): Mahimmancin Kanwa A Rayuwarmu

Kanwa na daga cikin ma'adanan kasa ko sinadarai dake dauke da sinadarin Pottasium wanda ke gina jikin tsirrai. Babban amfaninta a fannin kamfanoni shine wajen hada takin zamani. Kuma, tana da matukar mahimmanci ga lafiyar dan Adam wajen habbaka gabobi da zuciya. Sai dai masanan na cewa rashin amfaninta ga abinci yahi amfaninta yawa. Kasashe masu hako kanwa: •Canada - Tan Miliyan 21, 97, 531 •Rasha - Tan Miliyan 13, 81,620 •Belarus - Tan Miliyan 12,205,17 •China - 7,195,10 •Israila - 13,830,5 Wasu daga cikin hanyoyin gargajiya da mutane ke amfani da kanwa: •Ana sha dan maganin ciwon ciki •Ana sha dan wanke mara •Anayin abinci da ita •Tana taimakawa wajen saurin dafuwar wake da abubuwa masu tauri •Yin kwayoyin magani •Yin sinadaran tsaftace ruwa •Yin garin sabulu.